Gonar Crypto
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gonar Crypto, Information Technology Company, Kaduna, Kaduna.
Wannan shafi ne dake kawo maku bayanai kan ilmonin zamani kimiyya da fasaha, da Kuma abinda ya shafi kudi na internet (Crypto) trading, signal, wallets, exchange, da sauransu.
Za'ayi dumping a gama, abinda ka siya a lokachin crash.. Shine abinda zaka siyar kachi riba a lokachin pumping π²π²
22/05/2022
Dala miliyan daya $1,000,000 da akayi investing dinta a $LUNA watan daya wuche, zata zama dai dai take da darajar kimanin dala daya $1 a yau. πͺπͺ
22/05/2022
Babu Wata hanya Mafi dacewa kayi murnar zagayowar wannan ranar ta BITCOIN PIZZA DAY inba tareda pizzarka ba π€π
21/05/2022
Chairman na SEC (Security and Exchange Commission) wato Gerslers na kasar Amurka yayi gargadin chewa : da yawa daga chikin tokens da kuma coins na Crypto zasu ruguje nan gaba kadan, Kuma masu hannun Jari a chiki zasu tafka asarori masu girma dazarar hakan ta faru .
Genslerβs yayi wannan gargadin ne biyo bayan rugujewar UST da kuma LUNA a makon daya gabata.
20/05/2022
Shekara biyar da s**a wuche, a rana Mai kamar ta yau darajar bitcoin guda ta kai Dala dubu biyu $2000 a Karon farko π€
Duk me siyan coins a yanzu abun a tayashi murna ne, domin ze siya a dai dai lokachin da ya kamata...
Kasuwa tayi warwas
06/05/2022
Anyi burning tron fiye da billion 2
Over 2 Billion already burnt. π₯ π₯
BUY
the
DIP
Coins da dama sunyi dip, Shin kana buqatar karin haske domin inganta fasaharka a wurin trading na Crypto ?
Shin kai sabon shiga ne ?
29/03/2022
Collector Loses $391,000 as Bored Ape NFT Accidentally Sells for Just 115$ β
wani ya siyar da photon NFT dinsa na APEcoin akan dala 115$ bisa kuskure, nan take kuwa wani ya siyishe ba bata lukaci , Awajan rubuta price dinsa da zaisa ne yayi mistake maimakun yasa $391,000 sai yasa 115$ ,
yayi asara ta kwatankwacin Ape #835 for 115 ETH . in naira 1.4 b
muna bada shawara gamasu gaggawa
Ana nutsuwa susai .
Duk abunda yaje sama Seya sauko qasa
Yadda kasuwa ke forming golden Cross pattern musamman A 4h da 6h TF akwai alamun ALTs season (bull run)
πππ° ALLAH ya bamu sa'a
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna