NNPP Reporters
Politics
30/01/2026
Lokacin baya karya.....
30/01/2026
Ga jagororin mu fa....
25/08/2025
Kwankwaso is the only leader standing for Northerners.
Unlimited respect
Mufa Sai Mun Fada Gaskiya akan Maqiyan Mune ...
Gaskiya Gwamna Abba Bai Kyautawa Kanawa ba Akan Malam Daurawa ..
Insha Allah Mundawo..
25/11/2023
Zanga Zanga a Kano....
Kowa Ya yi sallama da gidansa da iyalansa da 'Ya 'yansa a fita kar a dawo sai da 'Yanchi a dawo da Rai da 'Yanchi ko Kuma A.A adawo ba Rai Amma da 'Yanchi ~Cewar Naziru Sarkin Waka
13/09/2023
Yayin da Ganduje yaje Neman Sulhu gurin me gidan sa Madugu 😁😁
03/09/2023
Cire Sarki Sunusi daga sarautar Kano daidai ne, amma cire Aminu daga sarautar jihar Kano ba daidai bane.
~Inji munafukai!
31/07/2023
BBC Hausa
Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa na kasancewa sarkin Kano na farko da aka bai wa sandar mulki a harabar gidan gwamnatin.
Hakan na zuwa ne bayan wani bidiyo da ya janyo ce-ce ku-ce a shafukan sada zumunta inda aka ga hoton Khalifan Tijjaniyyar kafe a ɗakin taro na gidan gwamnati.
31/07/2023
Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ziyarci makarantar sakandare ta koyon ilimin fasaha (Government technical college) dake Bagauda wacce tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rufe tun a shekarun baya.
Mai girma gwamna yayi alƙawarin yin gyara a wannan makaranta domin dawo da ita yanayi mai kyau domin kyautata harkokin koyo da koyarwa a wannan makaranta.
Yayin wannan ziyara mai girma gwamna yana tare da Kwamishinan ilimi na jihar Kano Hon. Umar Haruna Doguwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna South
ZARIA