Muhammad Muhammad salis
ya Allah Kasa muyi kyakkyawan karshe
Ka Daina Kwatanta Rayuwarka Da Ta Wasu, Kowa Yana Da Tafiyarsa Da Lokacinsa.
Ba Ko Wani Jinkiri Ba ne Rashin Nasara, Wani Lokacin Shiri Ne Na Samun Sakamko Mafi Kyau.
Kada Ka Raina Karamin Mataki, Manyan Nasarori Suna Farawa Ne Daga Kananan Kokari.
Ba kowa ne zai yarda da mafarkinka ba, amma ba sai sun yarda ba kafin ka cimma shi.🚀✨
Rayuwa ba ta tambayarka ko ka shirya; tana gwada ka ne don ta nuna maka irin ƙarfin da ke cikin ta.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jos