Excellency

Excellency

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Excellency, Digital creator, Jos.

17/09/2022

YADDA ZAKA DINGA GANIN DUKKANNIN ABINDA KAKE YI A WAYARKA.

Only Android danna
👇
* # * # 4 6 3 6 # * # *

Zakaga "Usage Statistic" saika shiga gun nan take zaka ga dukkanin abinda takeyi da wayar.

Allah yasa mu dace🙏

Bluetooth Video Streaming - CCTV 17/09/2022

YADDA ZAKA MAYAR DA WAYARKA CCTV CAMERA TA HANYAR AMFANI DA BLUETOOTH.

DA farko kana bukatar wayar android 2 a kowannensu zaka sauke wannan app din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=gtansu.tansug.bluetoothustream

Bayan ka sauke sai ka shiga app din a wayoyin biyu duka, bayan ya bude zakaga SEND da kuma RECEIVE

Sai ka shiga SEND a daya, kashiga RECEIVE a daya, zakaga sunayen BLUETOOTHS ya bayyana sai ka zabi na wayan kayi connecting na bluetooth a ciki, nan take zakaga dayan wacce ka danna SEND ta koma Camera ta turowa dayan.

Allah yasa mu dace🙏

Bluetooth Video Streaming - CCTV

Want your business to be the top-listed Media Company in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Jos