Adams mhd

Adams mhd

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adams mhd, Men's clothes shop, Adamawa Jada, Jada.

21/02/2026

Ƙasar lran ta aika da wasiƙar gargadi zuwa Majalisar Dinkin duniya,

A wani yankin na wasikar, jamhuriyar Musulunci ta cewa, muddin makiyanta s**a tsokano ta, to ita kuwa babu shakka wallahi duk wasu sansanoni, da cibiyoyi, da kadarorin ƙasar muke kallo a matsayin abokiyar gabarmu sai sun wuta, duk wani abu na su zai zama halastacce abin ƙonewa a cikin kundin martani na kariyar kai na lɍañ.

Ƙasar Æm£rka ce za ta ɗauki cikakken alhaki kai tsaye kan duk wani baƙin mumunan sakamako da ba a zata ba, ko kuma balagaggen bujimin gumurzu wanda ba za a taɓa iya sarrafawa ko dakatarwa ba wanda da zai biyo baya.

21/02/2026
20/02/2026

1️⃣ Cin abinci da yawa fiye da kima – Yana sa ciki ya cika da iska.

2️⃣ Shan lemun kwalba / abubuwan gas – Suna haifar da kumburi ciki.

3️⃣ Cin wake ko abinci mai wahalar narkewa – Yana tara iska a ciki.

4️⃣ Cin abinci mai yawan mai sosai – Yana jinkirta narkewar abinci.

5️⃣ Shan madara idan kina da rashin jituwa da ita (lactose intolerance).

6️⃣ Cin abinci da sauri ba tare da taunawa sosai ba – Iska tana shiga ciki.

7️⃣ Shan ruwa da yawa a lokaci guda – Yana sa ciki ya yi nauyi.

8️⃣ Kwanciya nan da nan bayan sahur – Yana kawo cunkoso da kumburi.

9️⃣ Yawan kayan yaji – Yana tayar da acid a ciki.

🔟 Rashin motsa jiki kaɗan bayan sahur – tafiya mintuna 5–10 yana taimakawa.

KADA A KWANTA BAYAN SAHUR 🍝

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Jada?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Adamawa Jada
Jada