Hausa Dev

Hausa Dev

Share

Koya HRML, CSS AND JAVASCRIPT cikin sauki

04/07/2022

Wannan kawai Sharan fagene

Photos from Hausa Dev's post 04/07/2022

Coding it's just a hand and brain exercise, idan ka gaji sai ka huta zuwa wani lokaci Kuma a cigaba

25/05/2022

Yanzu programming ba sai kana da computer ba, da wayanka ma zaka iya fara koyo kafin kasamu damar siyan system

25/05/2022

Koyi yanda akeyin coding cikin harshen hausa,

A wannan shafin zaku iya koyan abubuwa Kamar haka: HTML, CSS AND JAVASCRIPT, wannan sune matakan farko ba koyan Gina Yana gizo wato (website) Kuma dasu zaka iya fara samun aikin dazai biya ka kudede masu dama

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Ibeju?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

40 Americana Street Oribanwa Ibeju Lekki Aja
Ibeju