Da'irar Kwallon Kafa
Domin Samun Labaran kwallon kafa da kuma Sharhi akan kwallon kafa ku kasance da Shafin Da'irar Kwallon Kafa.
10/05/2025
Chance of Winning The Ballon D,OR
05/05/2025
Raphinha a san siro
05/05/2025
Tofa
05/05/2025
Ina mai takaicin sanar da barin Liverpool a ƙarshen kaka - Arnold
Dan bayan Liverpool, Trent Alexander-Arnold, ya sanar da cewa zai bar ƙungiyar ta sa tun ta yarinta a ƙarshen kakar 2024-2025.
Ana ta raɗe-radin dam bayan na England, wanda da shi Liverpool ta lashe gasar firimiyar England ta bana, zai sauya sheka zuwa Real Madrid.
A sakon da ya wallafa a shafin sa na X a yau Litinin, Arnold ya ce "wannan wani mataki ne mai wahala da na daukar wa kai na. Ina mai bakin cikin sanar da cewa zan bar Liverpool a ƙarshen kakar da mu ke ciki," in ji shi.
04/05/2025
Bayern Munich sun zama zakarun gasar Bundes Liga ta ƙasar Germany karo na 34 a tarihi 👏🏆
Wannan shine Trophy ɗin Harry Kane Na Farko.
04/05/2025
Mpabbe Ya zura Kwallo 35 a season ɗin sa na Farko a Real Madrid.
29/04/2025
Arsenal sun sanya Viktor Gyokeres a sahun gaba gaba na 'yan wasan da zasu dauka a kakar wasa mai zuwa.
29/04/2025
Benjamin Pavard ba zai buga wasan Inter Milan da Barcelona saboda raunin daya samu.
🚑😢
29/04/2025
Da Dumi Dumi!
🚨
Ana sa ran Xabi Alonso zai aminche da kowama Real Madrid matsayin sabon mai horarwa.
29/04/2025
Hansi Flick zai tsawaita kwantiraginsa da Barcelona har zuwa 2027.
29/04/2025
Bayer Leverkusen na saran zata karɓi aƙalla €18.5m daga Real Madrid kan tafiyar Xabi Alonso; Kuma tuni ta yi a hukumance ya sauka kan teburin Alonso daga Madrid.
Real Madrid na son Alonso ya kasance mai horaswarta a gasar Club World Cup mai zuwa.
Ya yin da ita ma Bayer Leverkusen take son Xabi Alonso.
Yanzu hukunci ya rage na Alonso ya yanke abun da yake ganin shine mafi dacewa a gare shi.
28/04/2025
©️
Click here to claim your Sponsored Listing.