Abdul Director

Abdul Director

Share

Abdullahi Musa, a Nigerian actor, music producer, and director, who is also a performing artist in the Hausa music and film industries.

He is the CEO and managing director of Amid Record. The managing director, AMID Record.

22/06/2026

Ana yin aure don soyayya ne!

22/06/2026

Yadda zaka gane idan budurwar ka tana sanka

21/06/2026

Iya kasuwa 🤣🤣

21/06/2026

Rainin wayo 🤣🤣🤣🤣

20/06/2026

Abubuwan da muke buƙata a yau.

20/06/2026

Yadda zaka gane ba'a son Ka 💔

20/06/2026

Mugu 🤣

20/06/2026

Wahala🤣🤣🤣

20/06/2026

Master master 🤣🤣

19/06/2026

Duk mutumin da ya rasa wani wanda zai tsawatar masa yayin da yake aikatawa wani kuskure; babu shakka wannan mutumi yayi asara cikin rayuwar sa.

Domin koda kuwa aboki ne, akwai bukatar kayi da wanda zai iya sa lura akan duk wasu al'amura da kake gudanarwa. Idan na dakatarwa ne ya hane ka, idan na shawara ne ya baka.

Amma yanzu kunsan waye ne munafiki ɗan sa ido a gurin wasu mutanen?
Shine mutumin da yake lura kan al'amarin mu, yake iya hango kuskuren mu tace mu daina.

Akwai wata magana da mahaifiyar mu take yawan fada tun muna kanana; Idan uwa tana yiwa ɗanta faɗa kai marar uwa ka tsaya ka saurara. Domin ta iya kasancewa wannan fadan da ake kai ya amfane ka bai amfani asalin wanda ake yiwa ba.

Abinda na fuskanta anan shine Tun muna ƴan yara suna nuna mana cewa rayuwar ɗan Adam tana yin kyau ne idan akwai mai iya tsawatar masa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Azare Road
Hadejia
71017