Ummulhifaf
Natural hand made by Ummul hifaf. Asalin Kyawu daga Kayan Kwaliya na halittar asali.
30/11/2025
Hular sanyi mai kyau da quality 3k
Dm 08102537176
Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
22/10/2025
Ayi tanadi sanyi😇😇😇
Ga kyau ga Karko 👌👌 sanyan nagari maida kudi gida😇😇😇😇
Gyadar Kunu Ta Alfarma
08102537176
13/05/2025
Amfanin Black Soap na Ummul Hifaf:
• Yana cire kuraje da tabo a fuska
• Yana hana bushewar fata
• Yana sanya fata ta yi laushi da taushi
• Yana kara shekin fata
• Yana tsaftace fata daga datti da sinadarin gashi
• Bai da sinadarai masu cutarwa – 100% halitta ne
05/05/2025
Garin Kunu Gyada - Lafiya cikin Sauƙi!
Yi wa iyalanki abin sha mai ɗanɗano, mai lafiya kuma da sauƙin haɗawa!
• Cikakken garin kunu gyada
• Babu sinadarin acikin
• Ya dace da kowane gida
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Hadejia
731101