AAK
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AAK, Digital creator, Gusau.
22/04/2026
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya aike da sunan Murtala Sule Garo zuwa ga majalisar dokokin jihar domin tabbatar da shi a matsayin sabon mataimakin gwamnan.
Garo zai maye gurbin Abdussalam Gwarzo wanda ya yi murabus a watan Maris.
20/12/2025
“Gidan Badamasi” SEASON 7
Zai dawo Jumu’a 26/12/2025 A YouTube Dorayi Films TV da Karfe 8:30 Arewa24 da Arewa on demand da Karfe 9:00 na dare.
Ku kasance da
Written by Nazir Adam Salih
13/03/2025
Sanata Nenadi Usman ta tsage gaskiya kan jita-jitar komawarta jam'iyyar SDP. Duba abin da ta ce a sashen sharhi.
Hoto: Senator Nenadi Usman, Nasir El-Rufai/Facebook.
20/01/2025
20/01/2025
Kwangilar Mambilla: Buhari da Obasanjo za su ba da shaida a gaban kotun Paris Tsofaffin shugabannin kasan Najeriya, Muhammadu Buhari da Olusegun Obasanjo, za su ba da shaida a gaban kotun kasuwanci ta duniya kan kwangilar Mambilla.
26/12/2024
Happy Christmas for billionaires. The net worth of Nigerian billionaires has risen, led by Aliko Dangote. A new ranking has been released for Nigeria's four richest men. Full details in the comments
26/12/2024
Kano Gov Allocates ₦670m To Fight Malnutrition, Improve Child Health ₦170 million has been earmarked for the renovation and upgrading of malnutrition treatment and referral centres.
26/12/2024
Sokoto villagers accidentally killed as NAF bombs Lakurawa terrorists A Nigerian Air Force airstrike, intended to neutralise Lakurawa terrorists, marred Christmas celebrations in Sokoto State on Wednesday as it mistakenly hit two communities in Silame Local Government Area of the state, killing several residents, The PUNCH reports.
Click here to claim your Sponsored Listing.