A SABO

A SABO

Share

You can also follow A SABO page for more enlightened

03/03/2023

Everyday you meet Allah in Salah. One day you'll meet Him in Jannah
🥰🤍✨
Friday to you all
Follow the page plz👉👉👉A SABO

01/03/2023

We will remember insha Allah

27/02/2023

Shin kaima network din layinka na Airtel ya Dauke ko a'a
Airtel Nigeria
BBC Hausa

27/02/2023

Thanks for being a top engager and making it onto my weekly engagement list! 🎉 Suleiman Umar, Queen Aysher, Mohammad Ghazanfar Chishti, Walit Hussaini, Masse Soumahoro, Yahaya Saidu, Itz Ãbbã Låbä Mïkâïl, RA Ayanu Muhammad Small, Abba Ãbdüllàh, Kïñg Sãlå

25/02/2023

Wallahi da ace ba'a bari nayi za6eba da yau sai na yima inec yasin kafa 1460
Adam Shehu Sabo

25/02/2023

Wallahi Allah ya isa ban yafeba Indai ba'a bari nayi zabeba

25/02/2023

BBC Hausa
DW Hausa DCL Hausa Formerly Dutsen-Kura Communications
Premium Times Hausa

25/02/2023

Ana cewa wai karfe 02:30 za'a rufe zabe a najeriya Amman gashi 01:00 a unguwar zabarma model primary har yanzun ba'a fara zabenba ko wa sukejira? 🤔🤔🤔

25/02/2023

Akawo kayan zabe a unguwar zabarma yanzu haka

25/02/2023

Malan an shanya mutane kamar wasu kaji to wallahi mungaji da gasuwa
Yakamata akawo mana kayan zabe inba wani magudi aka shiryawa talakawa ba kuma muna nan muna sa ido👀 sosai

25/02/2023

ELECTION DAY; CHOOSE A GOOD LEADER FOR YOUR FEATURE PLZ🙏🙏🙏
Adam Shehu Sabo

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gusau