Mujaheed Albany

Mujaheed Albany

Share

CEO kujazi.com | Web developer | Graphics designer | Crypto enthusiast | Computer tutor. Ibrahim sunnah wadda ke kofar gidan Alhj.

Sunana MUHAMMAD MUJAHID ADAMU, anamin laฦ™abi da (Albany), Alkunyata (Abu Abdullahi), an haifeni a garin Gusau, jihar Zamfara, nayi makarantar Allo a makarantar marigayi mal. Sule mai magani unguwar mutuwa geji. Nayi makarantar Primary a (Birnin Ruwa Model Primary School), Amatakin sakandiri naje makarantar (GDSS TANKIN RUWA) anan nayi JLC, daga nan sai naje (GDSS SAMARU) na kammala nayi WAEC, baya

29/11/2024

๐Ÿš€ Introducing the Content Creators BoostCircle 2025 โ€“ 1st Edition ๐ŸŽ‰

Are you a content creator looking to take your social media presence to the next level? This event is specially designed for you! Here's what you can gain:
Increase Engagements
Gain YouTube Subscribers &
Facebook Followers

Giveaway Alert ๐ŸŽ: Stand a chance to win a Wireless Microphone โ€“ perfect for creating high-quality content!

๐Ÿ“… Join us now!
Sponsored by JakuApp
Scan the QR code on the flyer to get started! or join via the link ๐Ÿ”— in comment ๐Ÿ‘‡

Don't forget to share the post ๐Ÿ“ค

06/11/2024

โœจGayyata ta Musammanโœจ

Da farko, an samar da Jaku App ne domin saukaka wa content creators samun ilimi, kayan aiki da bunkasa social media account nasu. ๐Ÿš€

Sannan ko ba Content Creator ba, kowa zai iya shiga Jaku App domin yin task da biya, kamar: Liking, Comment da Following na social handles na users. ๐Ÿ’ฌโค๏ธ

Muna gayyatar ku wurin Testing Mini App namu:

https://t.me/jaku_task_bot

๐ŸŽ‰ Mutane (50) da s**a fara register zasu samu kyautar N1000 a cikin Jaku App Account nasu, domin su biya ayi masu Following ko Liking. ๐ŸŽ‰

๐Ÿ’ฐ Akwai kyautar N5000 ga mutum ukku da s**a fi kowa yin task da tara points (Ana samun point ta hanyar yin task da inviting). ๐Ÿ…

Kuyi joining Jaku App Channel don samun bayani akan Test Event. ๐Ÿ””

17/10/2024

Assalamualaikum Warahmatullah.

Kamar yanda nayi bayani akan Telegram App na Jaku App Wanda aka kirkira purposely for Content Creators Wanda zai taimaka masu wurin boosting social accounts nasu organically.

So yanzu App din Yana a matakin Test, so muna gayyatar duk wani Content Creator da yayi joining wannan Test da za'a Yi Nan da kwanaki masu zuwa kadan.

Sannan ko ba Content Creator ba kowa zai Iya joining wannan bot din domin yin social tasks kuma a biya ku.

Join the Bot ๐Ÿ‘‡

https://t.me/jaku_task_bot

Then join our channel for more updates.

16/08/2024

$Dogs claiming have started, go and claim yours.

13/08/2024

$Dogs s**ace har zuwa gobe karfe bakwai zamu iya cigaba da tara $Dogs ma'ana dai zuwa karfe 7pm za'a kammala.

13/08/2024

$Dogs sun kawo new tasks

11/08/2024

Anyi min tambaya ya ake nemam mentor?

So naga ya kamata na kara bude bayanin sosai in public.

A wannan zamani da muke ciki zaka iya samun mentor Online ko a Physical.

A zahirin gaskiya yanzu samun mentor physically yanada matukar wahala saboda zaka samu mutun yanada kwarewa a fannin da kake bukata amma bashida lokacin ka.

Na taba samun kaina a wannan hali lokacin ina matukar son a fayyace min wasu abubuwa game da programming so duk wanda na dafa sai ya tayimin hanya hanya kuma nasani sun iya don naga irin achievement da s**a samu da kuma aikin da sukeyi a yanzu at that current time.

Hanya mafi sauki itace Online zaka iya samun mentor ba ma guda ba ta hanyar shirya sako zuwa ga wanda kake so ya zama mentor naka a Facebook ne ko LinkedIn musamman ma dai LinkedIn din, kayi masa sako wanda yake kunshe da neman Karin haske akan wani project naka ko wani abu da ya shige maka duhu bayan gaisuwa ta girmamawa zuwa gareshi, ba wai kawai Ka dame sa da SLM, ko wani abu makamancin haka ba.

Idan kayiwa mutun haka indai already yana son cigaban na kasa dashi to lallai zai so ya taimake ka.
Allah yayi muna jagora.

โœ๏ธMujahiddeen Adamu

10/08/2024

Kana son daukaka sannan kana kwantawa kayi ta bacci dare?
Hauka iri-iri ce

Inji mai ta'alimi

05/07/2024

Kuyi joining Athene telegram mini app don kuma ku samu kason ku๐Ÿ˜ƒ
150k Gem welcome rewards.

Join Now ๐Ÿ‘‡

04/07/2024

Gobe ce rana ta karshe duk wanda bai diba mail dinsa ba yayi joining php programming group ba shi kennan.

16/06/2024

Assalamu Alaikum.

Barka Sallah.

12/06/2024

Currently Building a Social Marketplace.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gusau