True Data Comparison

True Data Comparison

Share

Wannan Shafi Mun Samar Dashi Ne Don Amfanin Al'Umar Yankin Arewacin Nigeria Da Sauran Sassan Ƙasar Kuyi Liking Da Following Namu Mungode

11/10/2023

Shin Kuna Da Masaniyar Babu Mai Farin Jini Irin Na Annabi Muhammad S-A-W
Akaf Fadin Duniya?

Tashin Hankali | yunkurin Juyin Mulki A Kasar Niger 🇳🇪 Ayau 26-07-2023 27/07/2023

Tashin Hankali | yunkurin Juyin Mulki A Kasar Niger 🇳🇪 Ayau 26-07-2023 video Yayi Bayani Ne Dangane Da Yunkurin Kifar Da Gwamnatin Demokradiyya A Kasar Niger Wacce Shugab Mohammed ...

Babban Mota Ɗauke Da kaya ta faɗi kan hanyar Zuwa Sokoto 29/08/2022

Subhanallahi. Faɗuwar Mota Bypass Sokoto Road...

Babban Mota Ɗauke Da kaya ta faɗi kan hanyar Zuwa Sokoto ' My dear viewers, welcome to my official Youtube channel. my name is yasser i'm a freelance j...

20/06/2022

Soja ya halbe Wani Matashi Bayan da Matashin ya Chaka masa wuka A Minna.

An samu tirka-tirka da yayi Sanadiyyar Soja ya dankarawa Wani Matashi bindinga a Gidan man AY shafa dake kusa da Obasanjo complex A Minna Babban Birnin Jihar Neja.

Wasu wadanda lamarin ya faru a idon su sun shaidawa Limamin Tsalle Daya cewa an samu sa'in-sa da wasu Sojoji da kuma Ma'aikatan Gidan man daya Kai ga Wani Matashi ya Chakawa Soja wuka a hannu, Inda nan take Dan'uwan Sojan ya halbeshi.

Tuni dai akace an garzaya da Matashin Asibiti sannan ana tantama akan Kila-wa-kala ko Matashin zai rayu.

Wannan lamarin na faruwa ne a dai-dai lokacin da Birnin Minna ke fama da tashe tashen hankula na Yan Sara s**a.

GASKIYA DA GASKIYA

Want your business to be the top-listed Photography Service in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Gusau