Baye Khalifa

Baye Khalifa

Share

MURIDIN BABA SUFI 🙏
DAN_DALIN #ANNABI_MUHAMMADU
(S A W) ♥ MAWAKIN 🎤 AHLULBAITI ♥

07/03/2025

💜💜💜

06/03/2025

❤❤❤

04/03/2025

MADAD YA IMAM ALIYU

02/03/2025

IMAM ALI KENAN DUNIYAR KARAMCI

18/02/2025

YA WANDA YA YAKI ZALUNCI
DA KAFIRCI SAIFULLAHI ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM 💔

16/02/2025

ALI ALIN ALLAH 🙏

16/02/2025

NI BANDA ABUNNUFI
KAMARKU AHLUL KISA'I

15/02/2025

YAYI MURMUSHI YACE KIYAMA NA TUNA GA ABDUMUDALLIB GA ABU DALIB GA SAYYIDINA ABDULLAHI KUMA GA SHUGABA ACIKIN DANGINSHI LALLAI LAMARI YA HADU TO RANAR YA ZAAYI???
ALLAH KUMA YACE ZAI BAWA ANNABI SAI YACE YA ISHESHI......
MUMA BAZAI BARI AKAIMU WUTA BA B***E DANGHINSHI BARE KUMA MAHAIFANSHI......
NIKO SAI NACE TO LALLAI MU SAKE TINANI

13/02/2025

IMAMU KA WADACEN SANDA NA WAIGA BAYA NAGANSU SUNA FAMAN GUDU

12/02/2025

ALIYU KAINE FARKON TAMBAYA

12/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aboubacar Ouessou, Lawal Sulaiman D, Muhammed Haruna, Misbahu Muhd Nasir Hassan, Sadiq Ahmad Bin Oga, Mohammed Shehu, Adamu Muhammad, Sanny Danji, Ahmed Lauwali Suleman, Muhammad Muktar, Sh*tu S. Gangara, Salihu Bamanga, Mu'azzamu Aminu, Mohd Julde, Abubakar Garba Roba, Moh'd Mansur Musa Yahaya, Nancy Onana Jibrailu, Ahmad A Ahmad, Dahiru Falalu, Ashiru Edres, Danladi Erace, Umar Farouq, Isah Muhammad Zango, Ibrahim Hudu Ibrahim, عادل احمد, Fatimah Bala Abubakar, M Lawan Sharif Bachirawa, Abdurahman Sulaiman Duruseen, Muhd Sani, Bachirou Saddi Bachirou Agada, Bashiru Usman, Sama'ila Shu'aibu Isma'il, Yusuf Baiwa, Abubakar Adamu, Sunusi G Yahya, Tahir Bin Yahya Yahya, Abba Auwalu, Dan Liman To Gether, Bashir Tahir, Rabiu Hussaini, Abdulhadi Alhassan, Isah Baiyse, Nagoggo Nagoggo, Aminu Maisule Zirami, Yaya Fada, Muttaka Abdussalam, Aliyu Moh D Aliyu, Ali Umaru Ali, Khamis Abubakar, Muhuyiddini Yusif

10/02/2025

KO KASHENI ZAAYI BAZAN YARDA WANDA YASOKI IMAM HUSSAINI MUSULMI NE BA

10/02/2025

MAULANA SHARIF ALAWI ♥

10/02/2025

SHIN AKWAI WANDA ZAI TAIMAKENI YAU RANAR DA UWATA DA UBANA SUKE RABA ALJANNA INBIYASHI DA ITA?

IMAMU NASO ACE INA GURIN 😭😭😭

08/02/2025

DUK WATA SOYAYYA BOGECE SOYAYYAR MANZON ALLAH CEKAWAI GASKIYA

07/02/2025

BAKADA ADDINI INBAKA DA IMAM ALIYU

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Gombi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Wauru Jabbe
Gombi