Nudge Studio
Creative arm of Nudge Innovation Hub | Storytelling • Branding • Design | Turning ideas into impactful visuals
Sweet and Soap challenge 😂😂🤌🏾
# TGIF
Ba ki bukatan buga littafi kafin ki kira kanka marubuciya.
Saurari cikakken tattaunawarmu akan YouTube channel dinmu.
Baza ki iya ba wa komai lokaci da muhimmanci ɗaya ba. Dole ki zaɓa. Kuma aureki ya kamata ya zama priority dinki
Cikakken tattaunawarmu na Episode 18 yanan zuwa kan YouTube channel dinmu
Aure da haihuwa lokacine kamar yadda mutuwa take lokaci. Baya cikin iyawar mu koh ikon mu matsantawa matshi musamma mata suyi aure.
Cikakken episode dinmu na zuwa muku gobe akan YouTube channel dinmu.
Namiji ya kamata ya yi alfahari da nasarar matarsa, ba ya ji tsoro ba. Kuma ke mace ma, nasarar wata ba umarni ba ce da dole ki bi.
Cikakken tattaunawarmu na Episode 18 ya nan zuwa muku a YouTube channel dinmu.
Me yasa wasu maza suke jahiltar tiyata da akewa nata na haihuwa? Kaɗan daga cikin hirar mu da Hajja The Midwife akan lafiyar mata
23/08/2026
A wannan makon mun kawo muku wata ficacciyar Marubuciya, mai ba da shawara kan aure, ƙwararriya a ICT, kuma uwa mai yara huɗu.
Ba ta zaɓi tsakanin aure da sana’a ba — ta gina duka biyun.
Za mu yi magana game da darussan aure, rubutu, da kasuwanci.
Episode 18 na Together We Nudge Podcast na nan zuwa.
On this Episode of Creative Spotlight, we highlight Aisha Kasim—a visual storyteller using mobile videography and editing to capture the rich aesthetics, culture, and energy of our ecosystem.
Watch her share her secrets and overcoming the “mobile camera” stigma to deliver top-tier visuals every single time.
Haraji wajibi ne akan kowanne dan kasa, idan ba ka biya haraji ba, ba ka da hakkin ƙorafin rashin ayyukan gwamnati.
Ku je ku kalli cikakken tattaunawarmu — Episode 17 yanzu yana kan YouTube.
Ƙungiyar ɗalibai ita ce makarantar siyasa ta gaske da matasa ya kamata su shiga
Ku je ku kalli cikakken tattaunawarmu akan YouTube.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Gombe
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Nudge Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.