Kabeer 2pac
Kabeer 2pac comedy
Ya Allah Kakawomana Saukin Rayuwa kasanya Mana Albarka
Muna Muku Barka Da Sallah
Muna Rokon Allah Subahanahu Wata Ala Ya Mai Maitamana
01/01/2024
Muna Muku Barka Da Shiga Sabuwar Shekara
04/12/2023
Allah yakaramana Lafiya da karfin Imani
06/09/2023
Innalillahi wa Inna ilaihin rajikun Allah yayiwa Babban malamin Addinin musulunchi sheik Giro Argungu Munafatan Allah yajikanshi da rahama Allah yagafarta Masa.
Muna Yiwa musulman Duniya Bàrkâ Dä Jūmmã â Allah Yákærbàmâná ïbádûmmû 🤲📿❤️
Ya Allah kasadamu da Alkarin dake chikin wannan dare Mai Albarka🤲❤️🌹
Click here to claim your Sponsored Listing.