Think Different

Think Different

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Think Different, Biu bye pass, Gombe.

23/01/2026

Da Dumi Dumi
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya fice daga Jam'iyyar NNPP.

17/01/2026

Jami'ar North Esthern university na sanar da fara daukan dalibai karatun zango na biyu na 2025/2026

kuyi Maza ku ziyarci www.neu.edu.ng ko xuwa cibiyar jami'ar dake lafiyawo a jahar gombe kan hanyar bauchi ko kiran 07061482777 ko 08036902809

Photos from Barewa Radio's post 29/12/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILLAIHIR RAJIUN.

Tawagar 'Yan Jarida na NTA Gombe Sun yi hatsari akan hanyar Gombe zuwa Yola da Yammaci Nan.

Ana fargabar Mutum 7 sun mutu.

Wanda s**a hada da:

1. Manu Haruna Kwami – Manager, Administration

2. Zarah Umar – Manager, News

3. Isa – Editor

4. Musa Tabra – Retired Manager, News

5. Aminu – Driver

6. Adams – Startimes

7. Judith I. O. Subeb

Allah ya jikansu da rahma yasa Aljanna ce makomarsu.

Mutum hudu kuma suna asibiti suna karbar kulawa .

Emmanuel Akila

Steven Doddo

Nina

Jonathan Bara

Allah ya basu lafiya🙏

21/12/2025

Hukumar NSCDC a jihar Gombe ta tura jami'ai 786 zuwa wurare daban daban domin tabbatar da zaman lafiya a yayin bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara

21/12/2025

Dukkan ɗaliban makarantar St Mary’s Catholic School da ke ƙauyen Papiri a jihar Neja da aka sace, sun samu 'yanci, bayan sakin sauran kashi na ƙarshe na ɗaliban guda 130 a ranar Lahadi.

20/12/2025
16/12/2025

Gobara ta ƙone wani ɓangare na Kasuwar Katako da ke bakin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, lamarin da ya jawo asarar shaguna da kayayyaki abin da ya durkusar da sana’o’in ’yan kasuwa da dama. Part 7

16/12/2025

Gobara ta ƙone wani ɓangare na Kasuwar Katako da ke bakin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, lamarin da ya jawo asarar shaguna da kayayyaki abin da ya durkusar da sana’o’in ’yan kasuwa da dama. Part 6

16/12/2025

Gobara ta ƙone wani ɓangare na Kasuwar Katako da ke bakin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, lamarin da ya jawo asarar shaguna da kayayyaki abin da ya durkusar da sana’o’in ’yan kasuwa da dama. Part 5

16/12/2025

Gobara ta ƙone wani ɓangare na Kasuwar Katako da ke bakin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, lamarin da ya jawo asarar shaguna da kayayyaki abin da ya durkusar da sana’o’in ’yan kasuwa da dama.

12/12/2025

Dangote ya rage farashin litar man fetur na matatarsa daga N828 zuwa N699

Aliko Dangote, ta sauya farashin litar fetur, inda yanzu ta rage N129 a farashin kowace lita. Jaridar Punch da ake wallafawa a Najeriya ta ce sabon farashin ya fara aiki daga ranar 11 ga watan Disamba.

11/12/2025

Hotunan Yadda aka ƙawata Kabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan bayan rasuwarsa.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Biu Bye Pass
Gombe