Docter Usama Muhammed
Aduk lokacin da ka/ki samu labarin mutuwata ina rokonku da kumin addua sanam ku yafemini nima kuma na
27/06/2025
Malam yanzu fa ba irin kwallon su Valverde ake bugawa ba na guje guje yanzu irin kwallon su Pedri da Vitinha na juye juye ake yayi.
Haka wasu s**a ringa faɗa fa kuma abin mamakin ma Madrid fans ne tirrrr wallahi kowace kungiya da irin salon ta.
Mu mun gaya muku bazamu taɓa Zagin Valverde akan Ɓarar d Penality ɗaya ba .
Kuma kun fara gani Valverde ya nuna muku cewa shi maiyi ne wallahi kuma ya jima yanayi.
Well Done Commmander suna zaginka kana ɗora Captain tafiya dole sai dakai 💥💪
27/06/2025
Fade Valvarde Commander
Docter Usama Muhammed
09/05/2025
Allah our dreams can come true if we have the courage to pursue them, Inn Shaa Allah.
Jumma'At Mubarak 🕋
DDocter Usama Muhammed
06/05/2025
Inter Milan 2-0 Barcelona Agg (5-3)
Daman Wai Bazasu Iyaba S**a Fara Muje Zuwa Inter Milan In Sha Allah Har Sai Kundaga Kofi.
Docter Usama Muhammed
05/05/2025
Docter Usama Muhammed
Shin Me Zaku Iya Tunawa A Kakar Wasan 2022.
Shin Ko Kuntuna Lakabin Dake Yiwa Wadanan Yan Wasan VINIZEMA.
Shin Ko Kuntuna Aiki Da Commander Fade Valvarde Yayi A Shekarar.
Shin Ko Kuntuna Shine Aiki Na Karshe Da Cassemero Yamana A Matsayin Shi Na Dan Wasanmu Real Madrid.
Shin Ko Kuntuna Aiki Da Rodrygo Yamana A Wasanmu Da Manchester City.
Shin Ko Kuntuna Aikin Da Carvajal Yamana A Dukkan Wassanin Mu Na Gasar Zakarun Turai.
Shin Ko Kuntuna Aiki Da Gizo Gizo Me Hanu Kota Ina Yamana Wato Courtoise.
Shin Ko Kuntuna Aiki Da Modrich Da Kroos S**a Mana A Shekaran.
Shin Ko Kuntuna Bamuda Standard No 11 A Lokacin, Valvarde Yake Buga Gefen.
Shin Ko Kuntuna Da Cewan Da Eden Hazard A Tarihin Cin Champions league A Shekaran Duk Dacewan Wasa 2 Kawai Yabuga Nanma Gaba Daya Baibuga 45 Minutes Ba .
SHIN ME YAFI BURGEKU A WANAN SHEKARAN.
Follow My New Pages 👇:
Masoyan Real Madrid Hausa fans
Masoyan Real Madrid Hausa Fans
Docter Usama Muhammed
05/05/2025
Barcelona and Real Madrid’s final La Liga fixtures
1st place: Barcelona – 79 points
2nd place: Real Madrid – 75 points
It’s all to play for! 🏆👀
Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans
05/05/2025
Lakamtu Thumma Lakamtu 🙉
Arnold To Real Madrid 90% ⏳
Ta Tabbata Arnold Zai Zo Real Madrid Bayan Yabayyana Hakan Dakansa Na Barin Kungiyar Tasa Ta Liverpool,.
A Ta Bangaren Real Madrid Ma Sunanan Sunata Shirye Shiryen Cika Ka Idojin Kammala Daukarsa.
Sai Dai Fans Kuma Suna Cikin Shakkun Dan Wasan Yayin Da Suke Ganin Kamar Ba Irin Dan Wasan Da Kungiyar Take Bukata Bane A Halin Yanzu.
AMMA KU ME ZAKU IYA CEWA AKAN ZUWAN ARNOLD.
Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans
04/05/2025
Fede Valverde El Halcon 🦅
Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans
04/05/2025
Kuyi Rating Arda Guler From 1% To 100% A Wasanmu Na Yau.
1 Goal ⚽
1 Assist
Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans
04/05/2025
FT: Real Madrid 3-2 Celta Vigo
Goal By 👇👇:
Guler ⚽
Mbappe ⚽⚽
Saura Kiris Mudawo Rigi Rigi Kafun Tashi Daga Wasan.
AMMA ME ZAKU IYA CEWA AKAN WANAN WASAN.
Masoyan Real Madrid Hausa fans
Docter Usama Muhammed
04/05/2025
🚨🚨✅️ Official starting XI vs Celta Vigo.
DoDocter Usama Muhammed
04/05/2025
Yakuke Ganin Wasan Yau Zata Kasance Tsakanin Real Madrid Da Celta Vigo
Meye Hasashenku A Wasan, Kusa Mana A Comment Section
Pls Follow My New Page 👇
Docter Usama Muhammed
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Gombe