Alsun
Almustapha Bin Sulaiman Digijin
11/10/2023
Welcome to the World my little sister.๐๐๐๐
May Allah bless your life.๐๐๐
Rabi'u sabo pindiga
11/10/2023
MA'AURATAN JUNA
Nasiha a Takaice:
โ Mansur Ibrahim Sokoto
Alhamis 6 ga Safar 1442H
(Satumba 24, 2020).
Bambancin Malami da Waninsa
Wani ya zagi Malam Waki'u bn Jarrรกh - wanda daya ne daga cikin malaman Hadisi, sai Malam bai ce masa uffan ba. Wani ya ce masa, gafarta Malam me ya sa ba ka rama ba? Sai Malam ya ce: "To, don me muka yi karatu?"
๐ Raudhatul Uqala', shafi na 166
27/09/2023
Duniya makaranta
27/09/2023
_โผ๏ธAn Tambayi Wani Mai Hikima Ga me Da Tsarki Sai Yace :"Ka Fara Wanke Zuciyarkacc Kafin Jikinka, Da Harshenka Kafin Hannayenka, Ka Kyautatawa Mutane Zato, In Har Kana Da Idanu Biyu, Mai Yasa Kake Kallon Mutane Da Kunnuwanka ? Ka Mu'amalanci Mutane Da Abinda Kake Gani Ba Abinda Kake Ji Ba, Babu Nauyin Nasarar Mutane Akanka, Kai Dai Kada Ka Cutar Da Kowa.โผ๏ธ_
*โ๏ธAllah Ya Azurtamu Da Ku Tsarkin Zuciya.โ๏ธ*
Click here to claim your Sponsored Listing.