Akko Reporters
Wannan gidan wasa labarai an samar da ita ne don kawo muku ingantattun labarai na gida Nigeria da na kasashe waje
08/05/2021
Makamin Mai Wusiya A Abuja
Da akwai yiyuwar makami me lizamin da kasar china na gwaji da ta harba sararin samaniya ya fado a Abuja Nigeria
Majiyar mu ta daily trust tace makamin ya kwace ne bayan gwajinsa da akayi inda ake tsammanin faduwan sa a wurare uku a duniya chiki harda Abuja babban birnin tarayya Nigeria
Fulbe Njoda jam
04/03/2021
HUKUMAR EFCC A NIGERIA TA FARA BINCHIKAN JIGON JAM'IYAR APC CHIEF BOLA AHMAD TINUBU
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gombe