Dan Bello
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Bello, Journalist, Gombe.
Shiruna Bawai Yana nufin Na Rasa abin fadi bane illa iyaka inason infaɗi abu mai muhimmanci kuma hade da hujja
Allah ya sa mu dace.
01/09/2025
Mutanen kirki
Barrister Abba Hikima da Barrister Nuhu Dantani
Allah ya dafa muku ya kuma sakamuku da mafiyficin alkhari.
31/08/2025
Ina Godiya masoya da nuna kulawar ku yayin da kuka sami labarin Bana jin daɗi
Allah ya saka da alkhari ya kuma bar zumunci.
Kuma jiki yayi karfi sosai.
30/08/2025
Kar ku ji shiru, in sha Allah za mu dawo da karfin mu.
29/07/2025
Bayan shekaru 13, na yi nasarar gano abokina ASP Tanko wanda muka hadu da shi tun ya na Sergent!
Munzuba Ido muna jira muga wane irin renin hankali gwamnatin Nigeria ke shirin kara kawowa 'yan Nigeria
sannan suko 'yan Nigeria Ko suna fahimtar yaren 'yan siyasar Nigeria.?
kodai Har yanzu suna buƙatar a sake musu Savon darasi 2027.?
Alhamdulillah for every thing in life.
Click here to claim your Sponsored Listing.