Pantami Update

Pantami Update

Share

Barka da zuwa shafin Pantami Update Wanda za take kawo muku abubuwan dake faruwa.

27/05/2026

Pantami Update tana taya ku Barka Da Sallah ❤️👏 Allah ya maimaita Mana.👏🙏

26/05/2026

Zuwa yanzu Iran ba ta mayar da martani kan hare-haren na Amurka ba sai dai mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajenta Esmail Baqai tun farko ya ce an samu ci gaba a wasu fannonin na tattaunawar kawo ƙarshen yaƙin.

26/05/2026

Waye zaɓinka a jihar Gombe 2027

Ku sa mana a comment section 👇👇
゚ ゚

24/05/2026

Kunyi Ɗinki Sallah kuwa ?

24/05/2026

Wannan Abin zaikai nawa a yankin ku?

23/05/2026

Amurka ta tafka mummunan asara da yakin ta da kasar Iran.

゚ ゚ Pantami Update

21/05/2026

Pantami Update

20/05/2026

TIRKASHI: “Na Auri Kaina, Da Na Gaji da Rayuwar Sai Na Saki Kaina Saki Uku Rass” — Cewar Jarumar Kannywood Atika Ta Shirin Garwashi

Pantami Update Profesa Omar

19/05/2026

Me zakuce

19/05/2026

The 30-year-old politician withdrew from the race for the Sabon Gari Federal Constituency seat in the House of Representatives on May 16, 2026.
Nice try brother!

Photos from Pantami Update's post 19/05/2026

Yahaya Bello Wins APC Senatorial Primary in Kogi Central with a massive 72,399 Votes

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gombe