MD Graphicz
✅ Graphic Designer 🎨
✅ Video Creator 📽️
✅ Photo Editor ✨
Also as Muhammad Khamisu Bogo
DM | https://wa.me/2349021902100
17/06/2026
Barka da Sabuwar Shekaran Musulunci 🌙✨
Muna Godiya ga Allah 🤲 swt daya nuna mana wannan lokaci muna da rai da Lafiya, Sannan muna Rokon Allah ya Sadamu da Nasara, Cigaba, Zaman lafiya da duk wasu Alkairai na wannan shekara, ya kuma karemu daga duk wasu Sharruka damuke tsoro Albarkan Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam 💯🤲
Ameen 💯
27/05/2026
Eid Mubarak 🌙✨
Eid Mubarak to All Muslim Umma 🤗❤️ Family and Friends.
18/04/2026
MA'ANAR GRAPHIC DESIGN
Graphic Design a Hausa Zamu iya cewa:
👉 “Tsara zane na gani don isar da saƙo”
Ko kuma a sauƙaƙe: 👉 “Zanen kirkira don sadarwa ta gani”
Bayani a fili:👇
Graphic Design wata hanya ce ta amfani da:
• Hotuna (Images)
• Launuka (Colours)
• Rubutu (Fonts)
• Siffofi (Shapes)
Domin ƙirƙirar abu mai kyau da kuma isar da SAƘO ga mutane.
Misalai:
• Tambari (logo)
• Poster
• Talla (advert)
• Katin Gayyata (Invitation Card)
• Bidiyon Talla (thumbnails, banners).
Domin Samun Design 💯 mai Tsabta da nuna Aminci da Karamshi cikin salo mai Kawatarwa.
Kuyi Mana Magana ta DM ✉️ ko Kai tsaye ta WhatsApp 📱👉 http://wa.me/2349021902100
13/02/2026
Zane Mai Cike da Gamsarwa, Ilmantarwa, Sanya Farin Ciki da Nitsuwa a Zuciya 🤗
Wasu daga cikin Kayatattun Ayyukana na Music Cover Art masu dauke da Sakon Gamsarwa 🤗 batare da wahalar da Mai Kallo ko Karatu ba.
Domin Fitar muku da Sakonku a Kunshi Daya 👆 Ku Mana DM a yau ta Inbox ✉️ kota WhatsApp 📱 👉 https://wa.me/2349021902100
05/02/2026
Sirrin Nasara a Rayuwa shine Hakuri 👌
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Tauraro ⭐ abin kallo
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Mahaifi Abin Koyi.
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Malami abin Duba
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine babu kai a wannan duniya.
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Abin Tunawa
Happy Birthday 🎂💥🎈🎊🎁 Ïbrähïm Hämmäsëyö (IB dan Alhaji)
Allah ya karawa Rayuwa Albarka, Lafiya, ilmi, Dukiya, Hakuri da Tausayi, da Tsawon Rai a Cikin Rayuwarka 🤲💯
Ameen 💯❤️
Designed @ MD Graphicz
05 Feb
01/01/2026
Alhamdulillah!
Happy New year!
I wish all my brothers, sisters, and friends a Happy New Year. We pray to Allah (SWT) to make this year a door to success, blessings, wealth, knowledge, good health, and all other goodness in our daily lives.
We also pray that Allah (SWT) protects us from all forms of harm and evil that we fear, grants peace to our country Nigeria, and to the entire Ummah of Prophet Muhammad (Peace and blessings be upon him).
Furthermore, we continue to pray that Allah (SWT) blesses us with all the goodness of this new year through the blessings of our Master, the Messenger of Allah (Peace and blessings be upon him).
Ameen 💯
© Thursday, 1st January, 2026 | 11th Rajab, 1447AH
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
1234
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when MD Graphicz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.