Sunnah Global Network
We are committed always to bring you closser to Islamic scholars especially northern Nigeria 🇳🇬🇳🇬
07/09/2023
Inna liLlahi Wa Inna IlaiHi Raji'un
Babu shakka duniyar Musulunci tayi rashin babban Malamin Sunnah wanda ya bada gagarumar gudumawa wajen karantar da sunnar Manzon Allah SAW a nahiyar Africa, Sheikh Abubakar Gero Argungu.
Muna rokon Allah SWT ya jikansa da rahama, ya karbi kyawawan aiyyukansa, ya gafarta masa karanta, yasa kabarinsa ya kasance dausayin Aljannah.
Idan murnan haihuwar annabi Muh'd (saw) addini
30/08/2023
Allah yasa masu abun su lura
SANARWA DAGA TASHAR AFRICA TV3
DUK WANDA YA SAMU NASARA ZAI GA SAKO TA FACEBOOK DIN SA
29/08/2023
Sanarwan walimar aure ranan talata In Sha Allah Wajen Makarantar Gandu Allah Yabamu Ikon Halarta Amin
Masallachin Masjid Dihya bin Abdullahil kalbi Gate din Gandu ta gabas,
Kofar gidan late Alh Nasiru Adamu.
Maigabatarwa Malam Musa Adam Maihula.
Bayan magariba zuwa ishai 7:300
28/08/2023
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.
Allah yayiwa mahaifiyar (yadikkwansa) Shugaban Majalisar Malamai ta jihar Gombe Sheikh Hamza Adam Abdulhamid rasuwa Hajiya Jummai Adamu Abdul Hamed
Za'ayi jana'zanta A Masallcin Juma’at na daya dake new commercial Area, Gombe. Da misalin karfe 03:30pm.
Muna rokon Allah s.w.t ya jikanta da rahama, ya sadata da s**a, ya albarkaci zuriyyar data bari a baya.
Sign: : :
Sunnah Global Network
Social media team.
27/08/2023
Sakon Lahadi *SALLAR WALAHA (DHUHA) SUNNAH CE MAI ƘARFI*
-
Manzon Allah (SAW) Yace: "Babu mai kiyaye sallar walaha (Dhuha) sai bayin Allah na ƙwarai domin sallah ne na bayin Allah na ƙwarai".
حسنة الألباني في صحيح الترغيب ١/١٦٤
Mafi ƙarancin raka'o'inta raka2, yawanta raka'a8, wasu s**ace babu iyakan yawanta.
Mafi falalar lokacinta shine lokacin da rana ta fara zafi.
Allah yajikan 'yayenmu, da malaman mu da zurriyarmu.
27/08/2023
You can follow us on tiktok
Sunnah Global Network on TikTok 3290 Followers, 316 Following, 6914 Likes - Watch awesome short videos created by Sunnah Global Network
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
04/09/2023
04/09/2023
04/09/2023