Ashmi Collection's

Ashmi Collection's

Share

Muna siyar da Bedsheets/Materials/Bushashen Kifi/Data Vendor

you can chat me through WhatsApp for more information ๐Ÿ‘‡
https://www.whatsapp.com/business/

16/05/2026

MORNING ADHKAR.
๐ŸŒ„๐Ÿ“ฟ๐ŸŒ…๐Ÿ•Œ๐ŸŒ„๐Ÿ“–๐ŸŒ…๐Ÿ•‹๐ŸŒ„
*It protects you from evil of human beings, shaitan & other creatures. So, protect yourself!!*

๐ŸŒนุงูŽู”ุนููˆุฐู ุจูุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ู…ูู†ูŽ ุงู„ุดูŽู‘ูŠู’ุทูŽุงู†ู ุงู„ุฑูŽู‘ุฌููŠู…ู.
๐ŸŒทุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุญูŠู…
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงู‘ูŽ ู‡ููˆูŽ ุงู„ู’ุญูŽูŠู‘ู ุงู„ู’ู‚ูŽูŠู‘ููˆู…ู ู„ุงูŽ ุชูŽุฃู’ุฎูุฐูู‡ู ุณูู†ูŽุฉูŒ ูˆูŽู„ุงูŽ ู†ูŽูˆู’ู…ูŒ ู„ู‘ูŽู‡ู ู…ูŽุง ูููŠ ุงู„ุณู‘ูŽู…ูŽุงูˆูŽุงุชู ูˆูŽู…ูŽุง ูููŠ ุงู„ุฃูŽุฑู’ุถู ู…ูŽู† ุฐูŽุง ุงู„ู‘ูŽุฐููŠ ูŠูŽุดู’ููŽุนู ุนูู†ู’ุฏูŽู‡ู ุฅูู„ุงู‘ูŽ ุจูุฅูุฐู’ู†ูู‡ู ูŠูŽุนู’ู„ูŽู…ู ู…ูŽุง ุจูŽูŠู’ู†ูŽ ุฃูŽูŠู’ุฏููŠู‡ูู…ู’ ูˆูŽู…ูŽุง ุฎูŽู„ู’ููŽู‡ูู…ู’ ูˆูŽู„ุงูŽ ูŠูุญููŠุทููˆู†ูŽ ุจูุดูŽู‰ู’ุกู ู…ู‘ูู†ู’ ุนูู„ู’ู…ูู‡ู ุฅูู„ุงู‘ูŽ ุจูู…ูŽุง ุดูŽุงุกูŽ ูˆูŽุณูุนูŽ ูƒูุฑู’ุณููŠู‘ูู‡ู ุงู„ุณู‘ูŽู…ูŽุงูˆูŽุงุชู ูˆูŽุงู„ุฃูŽุฑู’ุถูŽ ูˆูŽู„ุงูŽ ูŠูŽุคููˆุฏูู‡ู ุญููู’ุธูู‡ูู…ูŽุง ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุงู„ู’ุนูŽู„ููŠู‘ู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู

๐ŸŽTRANSLITERATION.
๐ŸŽฏ'A 'oothu billaahi minash-Shaytaanir-rajeem.
๐ŸŒทBismillahirrahanirrahim

Allaahu laa 'ilaaha 'illaa Huwal-Hayyul-Qayyoom, laa ta'khuthuhu sinatun wa laa nawm, lahu maa fis-samaawaati wa maa fil-'ardh, man thai-lathee yashfa'u 'indahu 'illaa bi'ithnih, ya'lamu maa bayna 'aydeehim wa maa khalfahum, wa laa yuheetoona bishay'im-min 'ilmihi 'illaa bimaa shaa'a, wasi'a kursiyyuhus samaawaati wal'ardh, wa laa ya'ooduhu hifdhuhumaa, wa Huwal- 'Aliyyul- 'Adheem.

๐ŸŽ†Recite suratul ikhlas thrice, suratul falaq thrice and suratul nas thrice each.

๐ŸŒ„ุงูŽู”ุตู’ุจูŽุญู’ู†ูŽุง ูˆูŽุงูŽู”ุตู’ุจูŽุญูŽ ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ู„ูู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ูู„ู‘ูŽู‡ูุŒ ู„ูŽุง ุงูู•ู„ูŽู‡ูŽ ุงูู•ู„ูŽู‘ู‘ุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุญู’ุฏูŽู‡ู ู„ูŽุง ุดูŽุฑููŠูƒูŽ ู„ูŽู‡ูุŒ ู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ู…ูู„ู’ูƒู ูˆูŽู„ูŽู‡ู ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ูˆูŽู‡ููˆูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูู„ูู‘ ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽุฏููŠุฑูŒุŒ ุฑูŽุจูู‘ ุงูŽู”ุณู’ุงูŽู”ู„ููƒูŽ ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ู…ูŽุง ูููŠู’ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ูŠูŽูˆู’ู…ู ูˆูŽุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ู…ูŽุง ุจูŽุนู’ุฏูŽู‡ูุŒ ูˆูŽุงูŽู”ุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑูู‘ ู…ูŽุง ูููŠ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ูŠูŽูˆู’ู…ู ูˆูŽุดูŽุฑูู‘ ู…ูŽุง ุจูŽุนู’ุฏูŽู‡ูุŒ ุฑูŽุจูู‘ ุงูŽู”ุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ูƒูŽุณูŽู„ูุŒ ูˆูŽุณููˆุกู ุงู„ู’ูƒูุจูŽุฑูุŒ ุฑูŽุจูู‘ ุงูŽู”ุนููˆู’ุฐู ุจููƒูŽ ู…ูู†ู’ ุนูŽุฐูŽุงุจู ูููŠู’ ุงู„ู†ูŽู‘ุงุฑู ูˆูŽุนูŽุฐูŽุงุจู ูููŠู’ ุงู„ู’ู‚ูŽุจู’ุฑู

๐ŸŽTRANSLITERATION
๐ŸŒŠ'Asbahnaa wa 'asbahal-mulku lillaahi walhamdu lillaahi, laa 'ilaaha 'illallaahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer. Rabbi 'as'aluka khayra maa fee haathal-yawmi wa khayra maa ba'dahu wa 'a'oothu bika min sharri maa fee haathal-yawmi wa sharri maa ba'dahu, Rabbi 'a'oothu bika minal-kase

16/05/2026

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh.

Barkan mu da safiya ina fatan kowa ya wayi gari lafiya? Allah ya sada mu da dukkan alkhairan da yake cikin wannan rana sharrin da yake cikinta kuma Allah madaukakin sarki ya kare mu baki daya.

14/04/2025

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh.
Yau take Litinin Allah ya hadamu da alkhairin da yake cikinta sharrin da yake cikin wannan rana Allah ya karemu daga shi.

Allah ya bamu ikon aikata abinda yake alkhairi a rayuwar mu baki daya.

Inayiwa kowa fatan alkhairi,taku har kullum

Collection's

13/04/2025

Ka roki Allah ya kawo maka arziki da daukaka cikin sauki da salama ba sai Ka haukace ba ko ka zama mai aikata badala ba.

It's possible, insha'Allah

Copied

13/04/2025

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh.

Jama'a inayiwa kowa barka da hutun qarshen mako Allah yasa zamu shiga sabon mako a sa'a.

Marasa lafiyan mu Allah ya basu lafiya yatashi kafadun su Allah yasa kaffara ne a gare su.

Iyayan mu da s**a rigamu gidan gaskiya da dukkanin musulmi baki daya Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah kasa aljannatul firdaus itace makomar su gabadaya.

Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah kasa muma muyi qarshen me kyau Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah Ya Allah kasa mucika da kalimatu shada a qarshen rayuwar mu. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

'yar uwar ku a musulunci
Collection's

13/04/2025

Ya Allah kabamu ikon aikata alkhairi a rayuwar mu Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah kabamu ikon aikata alkhairi a farkon rayuwar mu da qarshen rayuwar mu.

Ya Hayyu Ya Qayyum ka hadamu da abokan rayuwa nagari ka hadamu da maqota nagari,Ya Allah kabamu ikon sauke duk wani haqqin wani da yake akan mu komai qanqatar sa Ya Zuljalal wal'ikram.

Collection's

13/04/2025

Mu dage da yawaita Istigfari saboda Istigfari yana maganin ko wacce matsala,idan kunci ne yayi maka yawa kadage da yawaita yin Istigfari idan rashin lafiya ne yake damunka shima kadage da yawaita yin,idan Talauci ne yayi maka yawa shima kadage da yi In sha Allah zakaga budi, idan rashin ciniki ne baka samu a Kasuwancin ka shima kadage da yin Istigfari In sha Allah zaka samu nasara.

Ya Allah Muna roqon ka da sunayen ka tsarkaka da siffofin ka madauka Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Allah kayafe mana laifukan mu na Fili dana boye.

Collection's

13/04/2025

In sha Allah zamu kawo sabon kifi duk meso yayi magana da wuri,kunsan dai kifin idan bakayi magana da wuri ba dandanan yake qarewa.

Want your business to be the top-listed Shop in Dutse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Jigawa Tsada
Dutse