Afsheen Foundation for Rural Development
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Afsheen Foundation for Rural Development, Nonprofit Organization, “At the moment, we don’t have an office. ”, Bauchi.
Afsheen Foundation for Rural Development (AFRD)
Manufan wannan Foundation
AFRD an kafa ta ne domin taimaka wa al’ummomin ƙauye musamman waɗanda suke fuskantar ƙalubale wajen ilimi, lafiya, ruwa, samar da sana’o’i da ci gaban addini.
08/12/2025
THE BIGGEST GIVEAWAY WE’VE EVER DONE IS COMING SOON...
ONLY FOR OUR FACEBOOK FOLLOWERS!
ARE YOU READY? 🔥
JOIN NOW & STAY TUNED! 👉 t.me/boinker_bot/boinkapp?startapp=campFacebook
Kauyu kanmu suna neman taimakon gaggawa domin goben al-ummah mu
28/10/2025
Gabatarwa ga Sabbin Masu Bin Shafin Afsheen Foundation for Rural Development
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh.
Muna maraba da ku yab uwa da abokai na wannan shafi ( page ) Afsheen Foundation for Rural Development, wani shiri da aka kafa ne domin taimakon al’ummah ta karkara ta hanyar inganta ilimi, lafiya, ruwa, sana’o’in dogaro da kai, da ci gaban addini.
Manufarmu ita ce mu kawo sauyi mai ma’ana ga rayuwar jama’a ta hanyar ayyukan da s**a haɗa da:
Gina rijiyoyinbruwan sha da borehole
Tallafa wa domin makarantun kananan yara domin goben su
Shirye-shiryen kiwon lafiya da wayar da kai, wa iyaye mata mazauna karkara
Horas da mata kan sana’o’in dogaro da kai,
Da kuma ci gaban addini da tarbiyya.
Ku kasance tare da mu wajen yada wannan aiki na alheri, domin tare zamu iya canza rayuwar al’ummar mu dake karkara
“Taimakon al’ummah, shine ginshikin ci gaban kowane gari.”
---
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi
740102