A-rasheed Bauchi
✨ Follow us for updates on tech tips, and innovative solutions that work! 🚀
#TechSolutions #ITSupport #Innovations
Assalamu alaikum.
May Almighty Allah help you in every challenge, victory in every effort, happiness in every decision, bless your heart with contentment, your tongue with gratitude and your actions with sincerity. Ameen!
May Allah Answer all your prayers 🤲
Jumma'at mubarak
10/07/2025
Muje zuwa ✍️
KACICI KACICI !!!
Mage gaban Mage, Mage bayan Mage,
Mage nawane cikin wannan karin magana ?
Muje zuwa.
Hi everyone! 🌟
Dafatan mun wari gari lafiya.
It's Monday.
Monday tushen aiki, ko nasara na tsoronki. 🤣
Amma wannan maganar haka take har yanzu kuwa?
14/06/2025
🎉 Just completed level 3 and am so excited to continue growing as a creator on Facebook!
Thank you for all your support 🙏❤️
Barka da wannan lokaci fatan za'ayi weekend lafiya.
Ina muku fatan Alkhairi bakidaya ❤️
Sabon Application na editing (FREE) wanda company Meta ta fitar.
Dazai ba wa content creators damar gyara video su kyauta kuma cikin sauki
Ina Content creators a na wannan gidan.
Ina tafe muku da wani package da zai kawatar daku.
Muyi dropping dinshi ko a barshi?
Bari muga wanda sukafi yawa
Video yanan zuwa soon...
Good morning 🌅
Everyone
Dafatan mun wayi gari lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Bauchi
740222