Shortcut
help to enter jannat inshaAllah
إنا لله وإنا إليه راجعون
True patience is to restrain yourself at the first shock, not after acceptance becomes easier.
21/11/2025
Quran-2:2
ذٰلِكَ الكِتابُ لا رَيبَ ۛ فيهِ ۛ هُدًى لِلمُتَّقينَ
Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa.
Quran-2:بِسمِ اللَّهِ الرَّحمٰنِ الرَّحيمِ
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
19/10/2025
inna al ddina inda allahi al Islam
16/09/2025
Annabi ﷺ ya ce:
“Lallai rana da wata manyan ayoyi ne daga cikin ayoyin Allah Maɗaukaki. Ba su yin kusufin saboda mutuwar wani ko rayuwarsa. To idan kuka gan su, ku yi tasbihi ga Allah Maɗaukaki, ku roƙe Shi da tawali’u, ku yi salla, kuma ku bayar da sadaka domin Allah.”
(Al-Bukhari da Muslim suka rawaito)
Click here to claim your Sponsored Listing.