Unique Ango

Unique Ango

Share

Kalman SO har gobe batada ma'ana amma ni agurina so hawainiya ce

25/03/2025

Abdulmajid Mohammed see my let's see your own🀣

13/10/2024

Duk wanda Allah ya girmama shi, ba wanda ya isa ya kaskantar da shi. Haka duk wanda Allah ya kaskantar da shi babu wanda ya isa ya girmama shi.Ya Allah ka girmama mu a Duniya, Ya Allah ka Girmama mu a Lahira 🀲 fatan alkhairi gare ku. 1Love ❀️🌎

13/10/2024

Wdanda Basu Da Lpy Allah Ya Basu Lafiya

13/10/2024

Allah Ka Bamu Kudi

19/01/2023

Accident Would Never Be Your Portion This YearπŸ™πŸ™

18/01/2023

*Zuwa zanyi likita ya Dubani πŸ₯Ή idan ina tafiya πŸšΆβ€β™‚οΈ kafata 🦡 daya sai tayi gaba daya tayi baya πŸ˜’πŸšΆβ€β™‚οΈ*

05/01/2023

Duk Wanda yafadi halin annabi
Guda daya
Allah yasa shine sanadiyyar
Shiga aljannar shi
Nidai gaskiya βœŠπŸ™„

Sabuwar Wakar Hausa Kaddar So Daga Yaron Nura M Inuwa Sulaiman Ango 2023 Album Z Square Gombe 28/12/2022

https://youtu.be/PZOVNfnUmUk

Zazzafar Wakar Nan Mai Suna Kaddarar So Ya Fito Yana Kan YouTube Dina Mai Suna Sulaiman Ango Tv Ku Shiga Ku Kalla Da Kanku Wakar Ta Samu Karbuwa Sosai Agun Mutane

Sabuwar Wakar Hausa Kaddar So Daga Yaron Nura M Inuwa Sulaiman Ango 2023 Album Z Square Gombe β€Ž Nuhu β€Ž Baba Sambisa TV ...

22/12/2022

Ance Mace Ita Ce Fitilar Gida, Ya Ku Ke Gani Idan Fitullun Sun Kai HuduπŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ™„πŸ™„πŸ€”πŸ€”....???

03/12/2022

Only A Foolish Person Will Skip This!!! 😩

β€œβ€God carry me through 2022’’”

Bless My Enemies πŸ˜‡

Sulaiman Ango - Duniyar Masoya 17/09/2022

https://audiomack.com/sulaimanango/album/duniyar-masoya-official-album-2022

Duniyar Masoya Album On My Audiomack Live Now

Sulaiman Ango - Duniyar Masoya Stream Duniyar Masoya, an album by Sulaiman Ango. Featuring: Aisha Sarari Release Date: September 17, 2022.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Wayan Makafi
Bauchi
88882806