Bauchi Gida
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bauchi Gida, Photographer, Bauchi.
17/12/2025
The Beautiful Picture of Bauchi State Governor and His Brother PhD Yakubu Adamu Finance Comissiner
17/07/2024
An Sako Mahaifiyar Rarara Wacce Masu Garkuwa Da Mutane S**a Sace A Mahaifarsa Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja Allah Tsare Mana Iyalanmu Baki Daya
17/05/2024
KUKAN KURCIYA👂
Wato k**ar wasa al'amarin CRYPTO yake farawa. Lokacin da ya fara, wasu su dage suyi, wasu suqi, wasu su qaryata, wasuma izgili sukeyi wa masuyi. Amma a yayinda ta FASHE wadanda basuyi ba, sai su ciza yatsa, wasu s**e inama a sake yin wani, da dai sauran kalamai na NADAMA. Wadanda s**ayi kuma s**ayi nasara suna MURNA.
Wannan shine misalin IMANI DA LAHIRA, da kuma AIKIN KWARAI. A duniya anzo mana da kasuwancin LAHIRA (ALJANNA), wasunmu zasuyi, wasu zasu karyata, wasu suyi yadda s**a dama. Sai a ranar sak**ako, wasu suyi MURNA, wasu suyi NADAMA.
Amma Haryanzu Da sauran Lokaci Ba a makara ba
04/04/2024
Assalamualaikum Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Cikiyar Wannan Baiwar Allah Mai Suna Hauwa'u Yakubu Ahmad Tabar Gida Yau da safe Ƙarfe 8 Da Niyan Zata je Staling Bank To Har yanzu Shiru Ba Labarin ta Wayar ta Akashe Tana Sanye da Wannan Kayan dake Jikinta Duk Wanda ALLAH Yasa Yaganta Sai a kira wannan Number 08065585292 ko 0903 401 6466 Mun gode ALLAH Yasa Mudace 3/4/2024
10/03/2024
Assalam aikum warahmatullah.
Muna Farin cikin Sanar da Ƴan'uwa masu zuwa wajen Tafsir da Malam yake gabatarwa a Ramadan, da Masu Bibiya a kafafen sada zumunta na Zamani (Social Media)
In sha Allahu gobe Litinin Malam zai fara Tafsir na Wannan Shekara 1445/2024 k**ar Haka:
👉. Waje: Masallacin S.19 Dutsen Tanshi Bauchi.
👉. Lokaci: 4:30 - 5:30 na Yamma.
Sannan Zaku iya kallon Tafsirin kai tsaye a duk inda kuke a faɗin Duniya wato
https://chat.whatsapp.com/DjOlRSJVJ8J0OHztBLZpgb
Allah ya bamu ikon amfani da abinda zamu saurara.
Allah ya bamu ikon amfani da abinda zamu saurara.
Pls Share it
Sheik Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun WhatsApp Group Invite
21/02/2024
Aslm Yan uwa Masu Albarka Barka da warhaka Dafatan Muna Lpy Muna Mai Farin Cikin sanar Daku Azumin waran Ramadan ya karato Bai wuce Kwana ki ba Dan Haka ga Dama ta samu samun karatuttukan Malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntun kadanna wannan link din da ya kaika zuwa what's App Group din mu mai Albarka dan samun karatuttukan na malamai da Dama a fadin Nigeria
Allah yasa mudace
Wslm
👨⚖BAUCHI GIDA 👰 WhatsApp Group Invite
06/02/2024
INNALILLAHI WA'INNA ILLAIHIRRAJI'UN 😭
Ranar jumma'a aka daura aurensa Ango ya tashi daga Yakubu Wanka zuwa anan chikin garin Bauchi amma anata Kiran wayan sa a kashe har yanxu shuru.
A don haka ake neman addu'oin bayin Allah. Ubangiji Allah ya bayyanashi cikin aminci da koshin lafiya..🙏
Adamu Adamsy Dan Tk
Bauchi Gida Pen 🖋️
06/02/2024
A raba kawai!
Kai fa Dan Arewa ka sani kana da:
1. Abin Ci da Dabbobi.
2. Man Fetur da Maka mashi.
3. Zinari, Lu'u-Lu'u gami da Azurfa.
4. Kana da sauran ma'adanai na cikin kasa , ruwa harma wanda ke cikin tsaunuka.
5. Kai kake da al'adun Hausa da Fulani masu ban sha'awa da burgewa, wanda hatta turawan yamma da kewaye ke sha'awar mu'amalantar su.
6. Ba wanda Ya kai ka sanin noma da kiyo, ga furar ka da nono.
7. Kana da ruwa, da isashshen kasa gami da tsaunuka masu tarin albarkatu da tarihi.
8. Kai da kayi Usmanu Danfodio, Sardauna da Abubakar Tafawa Balewa?
9. Ga ilimin boko wanda babu zamba cikin sa.
10. Uwa-Uba, Kai ke da musulunci, ga ilimin addini wanda Makka-Madina ma na alfahari da 'yan yankin ka.
Kai Dan Arewa! Me kake bukata da wancan yankin mai cike da rudani, kazanta wanda arzikin sa bai wuce man fetur din da aka hakeshi da dukiyar ka ta noma ba?
Yankin da bashi da Shanu, bashi da wake bare ma Shinkafa da Alk**a?
Dan Arewa! Rike Arewar ka, kuma kayi alfahari da Arewar ka.
Gwamnan Bauchi ya turo Police, Mobile Police da Hunters Karkashin S.A Umar Shayi sama da 200 Dutsen Tanshi don k**a Dr. Idris Abdul'azeez, Karfe 5:0 AM
Amma Alhamdu Lil lah Yanzu Haka Sun janye Daga kofar Gidan Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi
Bauchi Gida Pen 🖋️
KOTUN KOLI SUPREME COURT.
TA TABBATAR MA GWAMNAN TALAKAWAN JIHAR BAUCHI SEN.BALA MUHAMMAD KAURAN BAUCHI.
09/01/2024
Wani abun da ba a saba gani ba.
Jiya da misalin karfe 7:30 angwa wani haske a garuruwa da dama wanda kei gwada k**ar taurari ne ke wuchewa
Daga wace jaha ko gari kaga wucewan wanan abun?
Bauchi Gida Pen 🖋️
Yau Ranar Cire📸 Aikice Kowa 😂Ya aje Photo📷🖼️ Zamu fitar da Ajeboters🎬😂😂
1 / 2 / 3
Click here to claim your Sponsored Listing.