MALAM
🤲🤲الهم صل على محمد وعلى آل محمد و🤲🤲 I'm cool
29/05/2026
Bayan ya Kira ta ta waya ya ce Mata qarfe 11:00 na dare zai iso gida Kuma ta ajiye Masa abinci, a wannan lokacin ne ta yanke shawarar cewa lallai a wannan dare za ta kashe shi. Ta tashi ta hada Masa abinci wajen kala 3 sannan ta hada masa jus Shima wajen kala 3, ta qawata teburin cin abincin da kyandir, ta zo ta zuba wata guba Mai qarfi a cikin kowane abinci da jus.
Wajen qarfe 12 ta ji Mai gadi ya bude get alamar Maigida ya dawo. Ta tashi ta tarbe shi bayan ya shigo. Ta CE Masa ga Abinci, ya CE sai yayi wanka sannan ya ci abincin.
Ya fito daga Wanka kawai sai yaga an banko qofar dakinsa, wasu qatti su 8 s**a banko dakin sun shaqo matar, kowanne da pistol, fuskokinsu ba annuri, Kai daga ganinsu ka ga emissaries of Death. Babban su ya ce tun airport muke binka, jakar da ka taho da ita muke son ka bamu ko Kuma mu kashe kyakkyawar matar Nan taka k**ar yadda muka kashe maigadinka.
Hankalin Maigidan Nan ya tashi saboda cikin jakar Nan gabadaya Arziqin sa na Duniya ne, akwai kudi sun Kai miliyan 330 a ciki, Amma Kuma sai ya Yi tunanin rayuwar Amaryarsa ta fi duk wata dukiyar da zai tara, bai yi watawata ba ya basu jakar s**a qyalesu bayan sun daure su. Za su fita sai s**a ga dining table cike da kayan ciye-ciye da shaye shaye, ai ba shawara kawai s**a hau abincin Nan da ci, s**a yi hani'an sannan s**a Kora Ruwan lemo sai s**a fara murde-murde, cikin mintina 5 s**a sheqa barzahu. Nan take matar ta fara kuka tana neman tuba wajen mijin. Ta fada Masa cewa ita ta zuba guba don ta kashe shi Amma Allah ya juyar da abun zuwa wani lamarin.
In Kai ne wane mataki zaka dauka?
29/05/2026
Abokinmu sani moles bashida lafiya Muna barar addu,arku Allah yabashi lafiya Ameen summa Ameen 🤲🤲🤲
29/05/2026
“ƘOFAR DAKIN ƘARSHE” (part 4)😭💀
Rabi ta tsaya cak… 😨
👉 ƙofar ɗakin da aka kulle ta fara buɗewa da kanta. 😳💀
KREEEEKK… 😭
Sautin takun nan yana ƙara matsowa.
Tak… tak… tak… 😨💔
Rabi ta riƙe tsohon hoton da hannunta ke rawa.
👉 “Ya Allah ka tsare ni…” 😭
Fitilar ɗakin tana walƙiya.
Fiss… fiss… 😳
Sai wata inuwa ta tsaya a bakin ƙofar 😨💀
Rabi ta ja baya.
Numfashinta ya tsaya.
Domin—
👉 inuwar ba ta daidaita da jikin mutum ba. 😭💀
Ta yi tsayi sosai…
kuma gashinta ya sauko har ƙasa 😨
Rabi ta kusa saki ihu.
Amma kafin ta yi—
👉 sai aka ji muryar kakarta daga waje.
“RABI! KI FITO NAN TAKE!” 😨😭
Nan take—
👉 inuwar ta ɓace 😳💀
Rabi ta yi saurin gudu zuwa ƙofar.
A karo na farko—
👉 ƙofar ta buɗe! 😭
Ta fito da gudu tana kuka.
A corridor—
👉 kakarta ce tsaye da fitila a hannu.
Fuskarta babu wasa 😨
Da ta ga hoton da littafin a hannun Rabi—
👉 sai fuskarta ta sauya gaba ɗaya 😳💀
👉 “Wa ya baki wannan?!” 😨
Rabi tana kuka.
👉 “Na… na same su a ciki…” 😭
Kakar ta yi shiru.
Sai ta karɓi hoton da hannunta ke rawa.
Idanunta s**a cika da wani irin tsoro.
Rabi ta ce cikin rawar murya:
👉 “Kaka… wacece Rabiya?” 😳💔
Wajen ya yi tsit.
Iska tana busawa a corridor 🌑
Sai kakar ta zauna a hankali.
Hawaye s**a fara taruwa a idanunta.
👉 “Rabiya… ƙanwata ce.” 😭💀
Rabi ta zaro ido.
👉 “Ƙanwarki?” 😨
Kakar ta gyada kai.
Sai ta ce a hankali:
👉 “Shekaru da yawa da s**a wuce…” 😭💔
👉 “Rabiya ta shiga ɗakin nan da dare…” 😨
👉 “Amma…” 😳💀
Kakar ta yi shiru.
Rabi ta matsa kusa da ita cikin tsoro.
Sai kakar ta kalleta kai tsaye—
👉 idanunta cike da hawaye.
Ta ce:
👉 “Tun daga daren nan… Rabiya bata sake fitowa da rai ba.” 😭💀
Rabi ta ji jikinta ya mutu 😨
Amma kafin ta tambayi wani abu—
👉 sai aka ji wata murya daga cikin ɗakin.
A sarari…
ba mafarki ba.
“ƘARYA TAKE…” 😳💀😭
Kakar ta saki fitilar daga hannu!
Rabi kuwa—
👉 ta juya cikin firgici…
Domin—
👉 ƙofar ɗakin ta sake buɗewa… kuma akwai wata yarinya tsaye a ciki. 😨💀
😨🔥 END OF PART 4
To😭😭😭😭
28/05/2026
TSINTUWA – BOOK 3
Sirrin Gimbiyar Daji…
Duhu ya mamaye tsohuwar bukkar gaba ɗaya.
Ba wanda yake iya ganin fuskar ɗan uwansa.
Abu ɗaya kawai da ake gani shi ne shuɗin hasken idanun jaririyar da ke kyalli cikin duhu k**ar wutar lantarki.
“Mama… haɗari…”
Muryarta ta sake amo a cikin bukkar.
Hajiya Zulaiha ta ƙanƙame ta jikinta na rawa.
Malam Bashiru kuwa ya tsaya cak k**ar wanda aka dasa.
Mutumin nan mai baƙar riga ya ja baya cikin tsoro.
“Ba zai yiwu ba…” ya faɗa a hankali.
Sai tsohuwar matar ta ɗaga sandarta.
“Na gaya muku… lokacin ya dawo!”
A waje kuwa…
Halittar nan mai jajayen idanu ta ci gaba da zagaye bukkar.
Kowane taku da take yi ƙasa sai ta girgiza.
GRAAAAHHHH!
Malam Bashiru ya kalli tsohuwar.
“Hajiya waye wannan abin?!”
Kafin ta amsa—
Sai ƙofar bukkar ta karye da ƙarfi!
BAMMM!
Iska mai sanyi ta shiga.
Fitilar da ta mutu ta sake kyalli na ɗan lokaci kafin ta mutu gaba ɗaya.
Mutanen baƙaƙen kaya s**a shiga ciki.
Su uku ne.
Dukkansu fuskokinsu a rufe suke.
Amma idanunsu cike suke da tsoro yayin da suke kallon jaririyar.
Ɗaya daga cikinsu ya ce:
“Mu ɗauketa kafin ta gama farkawa.”
Sai tsohuwar ta tsaya gabansu.
“Duk wanda ya kuskura ya taɓa ta… mutuwa zai gani.”
Mutumin ya yi dariya.
“Ke tsohuwa ce kawai.”
Nan take ya tura ta ƙasa.
“Hajiya!” Malam Bashiru ya yi ihu.
Ya yi yunƙurin kai musu duka amma ɗaya daga cikinsu ya fizge shi ya bugawa bango.
Kaf!
Hajiya Zulaiha ta fara kuka.
“Dan Allah ku ƙyale mana ita!”
Mutumin nan mai tabo ya matsa kusa da jaririyar.
A hankali ya ce:
“Shekaru goma muna nemanta…”
Sai ya miƙa hannu zai ɗauketa.
Amma—
Da zarar ya taɓa sarkar da ke wuyanta—
WATA WALƘIYA MAI ƘARFI TA FITO!
FASHHHH!
Mutumin ya yi wata irin ƙara.
“AAAAAHHH!”
An jefar da shi baya k**ar an bugeshi da wuta.
Kowa ya firgita.
Malam Bashiru ya zaro ido.
“Innalillahi…”
Sai jaririyar ta fara kuka.
Amma wannan karon—
Kukan ba irin na yara bane.
Wani irin sauti ne mai ban tsoro da ya sa iska ta fara kaɗawa cikin bukkar.
Bishiyoyin da ke waje s**a fara girgiza.
Halittar nan mai jajayen idanu kuwa—
Sai ta durƙusa ƙasa k**ar mai girmama wani abu.
Mutanen baƙaƙen kaya s**a fara ja da baya.
“Ta fara tashi…”
“A’a! Wannan bai k**ata ya faru yanzu ba!”
Tsohuwar matar ta miƙe da ƙyar.
Fuskarta cike da tashin hankali.
Sai ta kalli Malam Bashiru.
“Ku gudu yanzu!”
“Ina zamu je?”
“Kafin masu farauta su iso!”
Malam Bashiru ya ruɗe.
“Har akwai wasu?”
Sai aka ji ƙarar dawakai daga cikin daji.
Tak! Tak! Tak! Tak!
Kamar rundunar mayaƙa ce ke zuwa.
Mutumin mai tabo ya firgita.
“Sun iso…”
Nan take ya juya ya kalli abokansa.
“Mu tafi yanzu!”
Sai s**a gudu cikin duhu.
Amma kafin su ɓace—
Mutumin ya tsaya.
Ya juya ya kalli jaririyar.
Sai ya ce:
“Gimbiyar Azrane… zamu dawo gareki.”
Da s**a ɓace cikin daji—
Sai komai ya yi tsit.
Malam Bashiru ya kalli tsohuwar cikin firgici.
“Azrane? Wacece Azrane?”
Tsohuwar ta runtse ido.
Hawaye s**a cika idanunta.
“Ashirin shekara da s**a wuce… an kashe sarkin wani ɓoyayyen gari saboda wannan yarinya…”
Hajiya Zulaiha ta rungume jaririyar sosai.
“To me yasa suke nemanta?”
Sai tsohuwar ta ce cikin rawar murya:
“Saboda ita ce kaɗai mai ikon buɗe KOFAR SIRRI…”
Nan take aka sake jin wata tsawa mai ƙarfi.
KABOOOOM!
Amma a wannan karon—
Sarkar da ke wuyan jaririyar ta fara haske da jan launi.
Sai wata alama ta bayyana a bangon bukkar.
Alamar tana k**a da ƙofa…
Kuma daga cikinta—
Sai aka fara jin muryoyi masu ban tsoro suna magana da wani yare da ba a san shi ba…
🔥 TAMBAYOYI 🔥
1. Mene ne Kofar Sirri?
2. Wane irin gari ne Azrane ta fito?
3. Su waye masu farautar da ke neman ta?
4. Me yasa halittar dajin ta durƙusa mata?
5. Shin Azrane mutum ce… ko wani abu daban?
💔 Tambaya guda ɗaya nake da ita…
Meyasa baku son yin SHARE? 🥺
Share ɗinku ne yake bani ƙarfin gwiwa da kwarin guiwar cigaba da kawo muku labarai masu daɗi ❤️🔥
Idan wannan BOOK 3 ya burge ka:
❤️ LIKE
💬 COMMENT
🔁 SHARE domin wasu ma su shiga wannan sirrin 😳💯
28/05/2026
TSINTUWA – BOOK 2
Sirrin Dajin Tambuwal…
Dare ya ƙara yin tsanani.
Iska mai sanyi tana busawa cikin dajin, tana motsa ƙofofin tsohuwar bukkar da ƙarar “ƙiiiii…” mai firgita zuciya.
Kowa ya yi shiru.
Malam Bashiru ya kasa motsi.
Hajiya Zulaiha kuwa ta rungume jaririyar jikinta na rawa.
Tsohuwar matar ta ja baya a hankali k**ar wacce ta ga aljani.
“Subhanallah…” ta faɗa cikin rawar murya.
Malam Bashiru ya kalleta.
“Hajiya… me kika sani game da yarinyar nan?”
Tsohuwar ba ta amsa ba.
Sai kawai ta ce:
“Ku tafi da ita daga nan yanzu!”
Malam Bashiru ya ruɗe.
“Me yasa?”
Sai tsohuwar ta girgiza kai.
“Wannan yarinya… ba yarinya bace k**ar sauran yara.”
Nan take aka ji wata tsawa mai ƙarfi.
KABOOOM!
Hajiya Zulaiha ta firgita.
Jaririyar kuwa…
Sai ta fara dariya.
Dariya mai sanyi… amma mai sa tsoro.
Malam Bashiru ya ji gabansa ya faɗi.
A dai-dai lokacin…
Can bayan bishiyoyi…
Wasu mutane uku sanye da baƙaƙen kaya s**a bayyana.
Ɗaya daga cikinsu ya ce:
“Mun same ta…”
Na biyu ya riƙe wata doguwar wuƙa.
“Kada ku bari su tsere da ita.”
Amma kafin su ƙaraso—
Sai iska mai ƙarfi ta kaɗa.
Fitilar da ke cikin bukkar ta mutu.
DUHU ya mamaye ko’ina.
Sai aka ji muryar tsohuwar cikin firgici:
“Ta fara amfani da ƙarfinta…”
Malam Bashiru ya ƙara ruɗewa.
“Wane ƙarfi?!”
Sai jaririyar ta buɗe ido.
Idanunta s**a haske da wani irin shuɗin haske mai ban tsoro.
A waje kuwa…
Mutanen nan uku s**a tsaya cak.
Ɗaya daga cikinsu ya fara ja da baya cikin tsoro.
“A’a… ba zai yiwu ba…”
Na biyu ya ce:
“Alamar ta dawo…”
Sai aka ji ƙarar wani abu daga cikin daji.
GRAAAAHHHH!
Wata irin halitta mai manyan idanu ja ta bayyana cikin duhu…
Kai tsaye tana kallon bukkar.
Dajin Tambuwal ya yi tsit k**ar an dakatar da numfashin duniya.
Wata iska mai sanyi ta ratsa tsakanin bishiyoyi, tana motsa ganyaye cikin firgici.
Halittar nan mai jajayen idanu ta ci gaba da matsowa kusa da bukkar.
Malam Bashiru ya ja baya da sauri.
“Innalillahi…”
Hajiya Zulaiha kuwa ta rungume jaririyar sosai.
“Kar ka bari wani ya ɗauketa…”
Tsohuwar matar ta ɗauki wata tsohuwar sanda daga gefe.
Idanunta sun cika da tsoro.
“Lokacin da nake gudu daga wannan sirrin ya dawo…”
Malam Bashiru ya kalleta.
“Wane sirri ne wannan?”
Kafin ta ba da amsa—
Sai aka ji wata ƙara daga waje.
“Ku fito da yarinyar!”
Mutanen nan uku sun kewaye bukkar.
Ɗaya daga cikinsu ya ɗaga hannu.
A hannunsa akwai wata alama irin wacce ke jikin sarkar jaririyar.
Nan take tsohuwar ta firgita.
“Tabbas… su ne…”
Malam Bashiru ya ce:
“Su wa?”
Sai tsohuwar ta kalli jaririyar.
“Masu neman jinin sarauta.”
Kowa ya tsaya cak.
“Jinin sarauta?” Malam Bashiru ya maimaita.
Tsohuwar ta girgiza kai.
“Shekaru da yawa da s**a wuce… an yi annabcin cewa wata yarinya za ta zo da iko mai girma…”
Sai ta nuna sarkar.
“Kuma wannan alamar… ita ce shaidar gidan sarautar da aka ɓoye.”
Hajiya Zulaiha ta kalli jaririyar cikin mamaki.
“Ka na nufin ita ’yar sarki ce?”
Kafin tsohuwar ta amsa—
Sai ƙofar bukkar ta buɗe da ƙarfi!
BAM!
Wani mutum dogo cikin baƙar riga ya shiga.
Fuskarsa cike take da muni da tabo.
A hankali ya ce:
“Ku mika mana gimbiya…”
Malam Bashiru ya tsaya gabanta.
“Ba zan baku ita ba!”
Mutumin ya yi murmushin mugunta.
“To… ku mutu tare da ita.”
Nan take halittar nan daga waje ta yi wata irin ƙara mai girgiza zuciya.
GRAAAAAAH!
Sai fitilar bukkar ta sake mutuwa.
DUHU ya mamaye komai.
Amma cikin duhun…
Sai idanun jaririyar s**a sake haskawa da shuɗin haske.
Kuma a karo na biyu…
Ta yi magana.
“Mama… haɗari…”
Hajiya Zulaiha ta saki ihu.
Mutumin baƙar rigar kuwa ya ja baya cikin tsoro.
“Ba zai yiwu ba… ta farka da wuri haka?!”
🔥 TAMBAYOYI 🔥
1. Wacece wannan gimbiya ta sirri?
2. Mene ne annabcin da aka yi game da ita?
3. Wane irin iko take da shi?
4. Su waye mutanen baƙaƙen kaya?
5. Shin halittar dajin tana tare da ita ko akanta?
🔥 COMMENT idan kana son BOOK 3 😳
❤️ LIKE domin ƙarfafa gwiwa
🔁 SHARE domin abokanka su shiga wannan sirrin!
28/05/2026
TSINTUWA
BOOK 1
FARAWA
Ranar ta kasance rana mai cike da alamun wani abu mai girma da zai faru. Tun daga safiyar ranar sararin samaniya bai yi haske yadda aka saba ba. Gajimare masu nauyi sun mamaye sama, iska mai ɗauke da ƙurar ƙasa kuma tana kaɗawa daga lokaci zuwa lokaci. Mutanen da ke kan hanya ma suna ta saurin komawa gidajensu saboda alamar ruwan sama.
A can gefen garin Tambuwal, rayuwa tana tafiya k**ar kullum, amma babu wanda ya san cewa a wannan rana wani sirri mai girma zai fara wanda zai canza rayuwar mutane da yawa.
A ɗaya ɓangaren hanya kuma, wata baƙar mota ce ke yanke doguwar hanya cikin nutsuwa.
Ranar ta yi duhu matuƙa. Gajimare sun mamaye sararin samaniya, iska mai ɗauke da ƙurar ƙasa na kaɗawa a hankali. Bishiyoyin gefen hanya suna karkarwa sak**akon iska. Lokaci zuwa lokaci kuma tsuntsaye kan tashi daga bishiya zuwa wata k**ar suna gudun wani abu.
Titin Tambuwal ya yi kusan babu kowa. Motoci kaɗan ne ke wucewa saboda lokaci ya fara yin yamma.
A kan wannan doguwar hanya ne wata baƙar mota ke tafiya a hankali.
A cikin motar kuwa, Malam Bashiru ne ke tuki cikin nutsuwa. Lokaci-lokaci yana kallon gefensa.
Gefensa kuwa Hajiya Zulaiha ce.
Tun da farko cikin fara’a suke hira.
“Malam Bashiru...” ta kira a hankali.
Ya ɗan kalleta yana murmushi.
“Na’am Hajiya ta?”
“Idan Allah ya sauƙe ni lafiya, me kake so ya kasance? Namiji ko mace?”
Ya yi dariya.
“Hajiya kenan. Duk abin da Allah ya bayar ai alheri ne.”
Ta turo baki.
“A'a fa. Ka zaɓa.”
Ya ɗan yi tunani.
“To idan mace ce ma zan ji daɗi.”
Ta yi saurin juyowa.
“Saboda me?”
“Saboda na san zata yi k**a da uwarta.”
Ta saki dariya.
“Kai Malam Bashiru!”
Shima ya yi dariya.
“Ni fa gaskiya nake.”
Shiru ya ɗan biyo baya.
Can kuma ya lura Hajiya ta yi shiru fiye da yadda ya saba.
Sai ya juya ya kalleta.
Fuskarta ta canza. Murmushe fuska take yi. Hannunta ya dafe cikinta sosai. Gumi ya fara bayyana a goshinta.
Da sauri ya dafe sitiyari.
“Hajiya?”
Ba ta amsa ba.
Ya sake kira.
“Hajiya lafiya?”
Ta runtse ido.
“Malam Bashiru… ciki… ciki na…”
Nan take jikinsa ya yi sanyi.
“Subhanallah!”
Ya rage gudun mota.
“Hajiya ki yi haƙuri, ga asibiti can gaba—”
“Ahhhhh!”
Ta yi wata ƙara mai firgita zuciya.
“Malam Bashiru bazan iya ba!”
Ya rude. Gumi ya karyo masa. Ya fara kallon gaba da baya.
“Ya Allah! Ya Allah! Yanzu me zan yi?”
Nan gaba kaɗan sai ya hango wata tsohuwar bukka a cikin daji.
Bukkar tana ƙarƙashin manyan bishiyoyi, kusa da ita akwai tsohon rijiya da katanga ta laka da ta fara rushewa.
Nan take ya taka birki.
Tun kafin motar ta tsaya sosai ya fito a guje.
“Assalamu alaikum! Dan Allah a taimaka!”
Sai ƙofar bukkar ta buɗe a hankali.
Wata tsohuwa mai tsananin shekaru ta fito.
“Meye haka kana ihu?”
“Hajiya mata ta ce naƙuda ta k**a ta!”
“To ku shigo.”
Da taimakon tsohuwar s**a shigar da Hajiya.
Ana shiga kuwa Hajiya ta sake sakin ƙara.
“Kar ka tafi...”
Idanunsa s**a cika da hawaye.
“Bazan tafi ba.”
Sai tsohuwar ta ce:
“Fita!”
Dole ya fita.
A waje ya kasa zama. Sai tafiya yake yi daga wannan gefe zuwa wancan.
“Ya Allah... shekara goma muna jiran wannan rana...”
Lokaci yana tafiya a hankali.
Sai ya ji kukan jariri.
Waaah! Waaah!
Nan take ya yi murmushi.
“Allahu Akbar!”
Amma ƙofar ta buɗe.
Tsohuwar ta fito fuskarta babu annuri.
“Ka yi haƙuri...”
Malam Bashiru ya rude.
“Hajiya me k**e nufi?”
“Matarka tana raye... amma jaririn bai samu rai ba.”
Kamar an watsa masa ruwan sanyi.
Ya shiga ciki a guje.
A gefen Hajiya akwai ƙaramin jiki da aka rufe da kyalle.
Ya durƙusa.
“Innalillahi wa inna ilaihir raji’un...”
Hawaye s**a gangaro masa.
A daidai lokacin sai aka ji:
Waaah! Waaah!
Kukan wani jariri.
Malam Bashiru ya ɗaga kai.
“A cikin wannan daji?”
Ya fito da sauri yana bin sautin.
Can bayan wasu bishiyoyi...
Ya hango wata kyakkyawar jaririya kwance cikin farin zani mai tsada.
Fuskarta cike take da wani irin kyau mai ɗaukar hankali, k**ar yarinya daga gida mai babban matsayi.
Tufafinta masu tsada ne.
A wuyanta kuwa akwai sarkar zinariya mai ɗauke da wata alama ta musamman.
Ya durƙusa.
“Subhanallah... wa ya bar wannan baiwar Allah a nan?”
Ya ɗauke ta.
Nan take ta daina kuka.
Ta buɗe idanunta ta kalle shi.
Sai ta yi murmushi.
Amma can bayan bishiya...
akwai wasu idanu guda biyu da ke kallonsa cikin duhu.
Ya dawo da ita cikin bukkar.
Da tsohuwar ta ga yarinyar sai fuskarta ta canza.
“Innalillahi!”
Malam Bashiru ya ce:
“Hajiya me kika gani?”
“Ka ina ka samo ta?”
“Bayan bishiya.”
Ta girgiza kai.
“A'a...”
A lokacin Hajiya Zulaiha ta buɗe idanu.
“Bashiru...”
“Hajiya!”
Ta kalli yarinyar.
“Wacece ita?”
Malam Bashiru ya yi shiru.
Ta miƙa hannu.
“Ka bani ita...”
Da zarar ya ɗora jaririyar a hannunta...
Jaririyar ta buɗe ido.
Ta kalli Hajiya Zulaiha.
Sai ta yi murmushi.
Kuma a karo na farko...
Ta ce:
“Um...ma...”
Duk wanda ke cikin bukkar ya tsaya cak.
Saboda abu ɗaya ne ya tsaya musu a rai:
Ta yaya jaririya ƙarama za ta yi magana?
🔥 TAMBAYOYI 🔥
1. Su waye mutanen da suke ɓoye a bayan bishiya suna kallon Malam Bashiru?
2. Me yasa aka jefar da yarinyar cikin daji?
3. Mene ne sirrin sarkar zinariyar da ke wuyanta?
4. Me yasa tsohuwar ta firgita da ganinta?
5. Shin ita ce ɗiyar wani attajiri ko gidan sarauta?
6. Kuma ta yaya jaririya za ta fara magana?
Idan ka ji daɗin labarin nan ka yi COMMENT, LIKE da SHARE domin ƙarfafa gwiwa ❤️🔥
📖 Wannan shi ne farkon sirrin TSINTUWA... amma abubuwa masu ban tsoro da mamaki suna nan gaba.
🔥 Wace amsa ce kake tunani? Ka rubuta ra’ayinka a comment! ❤️ Like + Share idan kana son BOOK 2 ya fito da wuri!
⏳ BOOK 2 YANA NAN TAFE...
28/05/2026
Inkina ciki kice ameen summa ameeen 🙏🙏🙏🙏 i
28/05/2026
Kada ka bude ɗumbin "fayil" da yawa a cikin zuciya da tunaninka… domin duk wani fayil da aka bari a bude yana tsotse wani bangare ne na karfinka da kuzarinka, koda kuwa ba ka lura da hakan ba.
Ba duk wani tunani da ya fado maka a rai ba ne yake da "muhimmancin gaske." Ka koyi yadda zaka tsara tarin fayil din dake cikin tunaninka: na gaggawa—a aiwatar da shi yanzu; mai muhimmanci—a tsara masa lokaci keɓaɓɓe; hayaniya—a rufe shi nan take kuma kada ka bari ya zauna a kanka.
Babbar matsalar ita ce, mutane da yawa suna barin tunaninsu ya zama k**ar ofishin da yake a hargitse: komai da ya zo sai a tara shi a saman komai…
Sakonni… shawarwari… fargaba… matsalolin da ba a warware ba tsakaninka da wani… tunanin abubuwan da s**a cutar da kai da kake ta nanatawa a ranka… tattaunawa kan ƙirƙirarren abun da ma ba su taba faruwa a zahiri ba…
A karshe, sai kaga mutum ya gaji lis ba wai don ya yi ayyuka da yawa ba, a'a, sai don ya cika tunani a kan abubuwan da ba su cancanci a ba su wannan matsayin na kulawa ba.
Shi yasa yake da kyau ka koyi fasahar rufe fayil din tunani: kowane al'amari yana da nasa lokacin da kuma muhallinsa. Ka ƙayyade su, kuma kada ka bari su rika sace maka kuzarinka a tsawon yini.
Matsalolin da ba su da mafita a halin yanzu, ka bar su ga kaddara ko kuma ka tsara zuwa wani lokaci gaba—amma kada ka bari fargaba da tsoro su mamaye zuciyarka. Tunani mai radadi da kuma ƙirƙirarrun hirarrakin zuci, ka san da zamansu, ka dauki darasi daga gare su, sannan ka rufe su a cikin tunaninka.
Idan ka yi kuskure… yi maza ka tuba. Idan ka zalunci wani… ka mayar masa da hakkinsa. Idan ka bata wa wani rai… ka ba shi hakuri. Idan akwai sabani… ka nemi sulhu. Idan kuma akwa wani hakki da kake biya… ka biya shi kafin ya taru ya yi maka yawa.
Domin zukata ba za su taba samun nutsuwa ba matukar suna shake da al'amuran da ba a warware ba da kuma tarin fayil din da aka bari a bude
28/05/2026
“Duk Girman Damuwarka… Rahamar Allah Ta Fi Ta.” 🤍
Ba laifi ba ne idan ka gaji. Ba laifi ba ne idan wani lokacin zuciyarka ta yi kunci har ka rasa abin cewa. Ba laifi ba ne idan kana dariya a gaban mutane amma a cikin ranka kana fama da yaƙin da babu wanda ya sani.
Rayuwa tana da lokutan da take gwada mutum ta hanyar da ba kowa ke gani ba.
Akwai dararen da mutum baya barci saboda tunani… Akwai ciwon da ba ya bayyana a fuska… Akwai shirun da yake ɓoye hawaye masu yawa.
Amma ka sani Allah yana ganin duk abin da kake ɓoyewa.
Yana jin addu’ar da baka iya furtawa da baki. Yana sanin irin kuncin da kake ɗauke da shi a zuciya. Kuma yana da ikon sauya komai cikin lokaci ɗaya.
Kada ka yarda damuwa ta sa ka manta da rahamar Allah. Kada ka bari jinkirin samun mafita ya sa ka zaci an manta da kai.
Wani lokacin Allah baya kawo mafita da wuri saboda yana gyara zuciyarka kafin ya gyara rayuwarka.
Ka ci gaba da addu’a… Ka ci gaba da neman taimakonSa… Ka ci gaba da yarda cewa bayan kowanne duhu akwai haske.
Domin babu wani bawan Allah da ya dogara gare Shi da gaske… sannan Allah ya watsar da shi.
Wata rana zaka waiwaya baya ka gane: Abin da ka ɗauka ƙarshen rayuwa ne… Ashe hanya ce ta kusantar Allah da kuma fara sabon babi mai albarka.
28/05/2026
🫦*HARIJAR YARINYA*🫦
BOOK 2
PAGE2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣
Sajjad kuwa koda ya shiga parlon tana kwance kan kujera ta ɗora Azan a jikinta yana bacci jin shigowarsa tace "Sannu da zuwa." Yauwa ya faɗa a taiƙaice kana ya aje ledar ya wuce bedroom ɗinsa wanka ya yi kana ya shirya cikin kayan Bacci ya fito, wayarsa ce ta soma ringing dubawa ya yi har wani murmushi ya saki kana ya daga Farida ce ta kirasa, jin ya ɗaga wayar tace "Ya Sajjad Barka da dare."
"Barka dai ƴan Mata ykk .?" Tace "Lafiya lau Alhamdulillah ina Amarya lafiya take.?" Murmushi ya yi kan yace "Akwai wata amarya ce bayan ke.?" Ai kuwa ba ƙaramin daɗi taji ba amma ta basar tace "Eh mana wacce kake tare da ita ai Ni kaga ba Matarka bace." Yace "amma kesan Mijin Mace hudu ne ni saboda haka ki shirya shigowa cikin satin nan." Dariya tayi kana tace "Anya ba'ayi sauri ba kuwa." Yace "Baki san yadda nike ji bane game dake da ko yanzu nace a ɗaura muna Aure zaki yarda."
tace "Shikenan yanzu dai mun dawo saika shigo gobe sai muyi magana." Yace "Bakida matsala Amarya saina zo." Sukayi sallama duk wayar da sukeyi Salma na jinsa wani irin abu taji yana taso mata yana danne mata zuciya wannan cin fuska har ina a gabanta yake waya da Mace har yana faɗar akwai wata Amarya ne bayan ita lallai yanzu Aure za shiyi kenan, shi kuwa ko a jikinsa kallonta ya yi ganin idanunta a lumshe ya zata bacci ne takeyi,
yace "Salma Salmah!." Buɗe idanunta tayi batare da tayi mai magana ba yace"Zo muci abinci Ummei na gaida ku." "Muna amsawa na ƙoshi kaci kawai." Shine abinda ta faɗa tare da rufe idanunta." Don mugun takaicinsa take ji, haka yaci abincin kana ya janyo tsiran da ya siyo yaci kaɗan ya aje mata saura, tashi tayi cikin ƙarfin hali ta bar parlon bedroom ɗinta ta wuce ta sauya kaya ita da Azan ta kashe hasken ɗakin tayi kwanciyar ta bayan tayi musu addu'a,
Shi kuwa yana nan zaune suna Chat shida Farida har dare ya raba kana ya kwanta bacci, washegari da safe ta gasa jikinta tayi wanka kana tayiwa Azan s**a shirya ta fito kitchen ta shiga ta haɗa abinda zasu ci bata jirasa ba taci nata kana ta koma ciki tayi zamanta tana yiwa Azan wasa yana dariya, koda ya fito yaga abinci zama ya yi tare da cika cikinsa kana ya nufi ɗakinta bata ɗago ta kallesa ba tace "Barka da safiya." Ya amsa "Barka kun tashi lafiya ya jikin.?"
"Alhamdulillah." Ta faɗa ta cigaba da wasa da Azan yace "ki fito muke Ummie na son Ganin ki." Ya fita mayafi ta ɗauka da Baby back ta saka kayan Azan ta fito har ya fita a mota ta samesa tafiyar kurame sukeyi har s**a ƙarasa gida ta riga shi shigewa part ɗin Ummie shi kuwa part ɗin Hajiya Falmata ya nufa don babu wacce yake son ganin k**ar Farida norking ya yi tazo ta buɗe mai ƙofa sanye take da wata shaiɗa niyar riga duk surar jikinta a bayyane take babu abinda rigar ta rufe,
rungemsa tayi tana goge mai nononta tace "Sannu da zuwa My love." "Yau sannu My Dear." Ya faɗa suna shigewa ciki parlo s**a baje suna hira tana zaune kan jikinsa tana baza mai iskanci ɓangren Salma kuwa tana shiga sama ta haura wurin Ummei tana zaune kan Sopa tana karatun jarida s**a rungume juna kana ta karɓe Azan s**a fito parlon, kallo ɗaya tayiwa Salma ta fahimci akwai abinda ke damunta,
Ummie tace "Ina Sultan ne .?" Salmah tace "A Mota dai na barsa inaga akwai abinda yakeyi ne." Okay kawai Ummei ta faɗa kana s**a cigaba da hirar school ɗin Salmah kusan awa ɗaya be shigo ba Ummei tace "Salmah jeki duba min shi magana zanyi dashi akan makarantar ki yaje ya yi zamansa a Mota Alhaji dai ya fita b***e ace yana wurinsa." To ta faɗa kana ta fita. baya cikin Motarsa tana waige waigen inda zata gansa ai kuwa ta hango su shida Farida tsaye bakin kofa ya fito yana sharewa Farida hawaye,
wai bataso ya tafi ya barta da sauri ta juya idanunta na cikowa da kwallah ta koma ciki tace Ummie ban gansa ba batayi magana ba ta fita da kanta da zumar zuwa lambu ko yana chan ai kuwa ta hango su shida Farida tsaye tayi har ya bar wurin Farida ta koma ciki kana ya ƙaraso ganin Ummei a tsaye saida kirjinsa ya buga da karfi batayi masa magana ba ta koma ciki bayanta yabi Salmah kuwa tana sama don bazata iya zama parlon ba,
Zama ya yi tare da gaida Ummie bata amsa ba ya daga mai tsawa tace "Sultan Uwar me kakeyi kai da Farida miye haɗin ka da ita.?" Yace "Sorry Ummie dama maganar da zamuyi kenan Aurenta nike son yi har mun gama magana da ita." Wani kallon takaici da baƙin ciki Ummie ta watsa mai kana tace "Muhammad kasan abinda kake faɗa kuwa yanzu Farida ce zaka aura tun chan da bakasan kana sonta sai yanzu me yasa lokacin da nayi ma maganar Salmah baka sanar dani kana son Farida ba,
Sai yanzu da aka daura ma aure da yar mutane marainiyar Allah saboda ka tuzarta ni ka janyo Wannan aure ko don kaci zarafin yar mutane.?" yace "Ba haka bane Ummei ita da Yusrah gaba ɗaya babu wacce nike so auren kawai kuke yimin Daddy ya aura min Yusura ke kuma kika haɗani da Salmah, yanzu kuma na samu wacce nike so shine zakiga laifina nima ya k**ata a barni nabi zabin zuciyata."
Ummie tace "A lallai ka girma yanzu ne kasan baka sonsu gaba ɗaya ita Yusrah sai da kayi mata ciki ita kuma wannan ka rabata da budurcinta shine zaka janyo zancen aure to wallahi idan kaga anyi auren nan saina kira Salma idan ta yarda za'ayi kayi auren idan kuma bata yarda ba sai dai ka mutu wallahi wawan banza ka rasa Macen da zaka aura sai Farida wallahi da ace baka yaga Yar mutane ba da saika saketa da kaina zan nema mata miji wanda ya fika don kai ba Namijin daya dace da ita bane,
Kasani saboda Azan na haɗa wannan aure da wallahi da Ahmad zan haɗata Yaro ɗan mutunci nasan zai kulamin da ita sosai ." sama ta haura don kiran Salma kwnace ta sameta k**ar me bacci bayan tana jin duk abinda ke faruwa a parlon, gefenta Ummie ta zauna kana ta tayar da ita tace "Salma zo muje parlo magana zamuyi kuma wallahi banason kiyi min kara ko ki cuce kanki don ki farantawa wanda besan halallci ba ." Ita dai batayi magana ba har s**a fito kana tace
"Ummu Salmah Ga Mijinki nan aure yake son ƙarawa kuma yar maƙiyiyata zai aura saboda haka nace baza'ayi auren har sai ke yarda idan kuma baki iya zama da shi ki sanar dani yanzu nan ya sallame ki har ɗansa zaki bashi yaje chan ya ƙarata, Ni kuma zan nema mijin daya dace dake karki yarda kiyi min kara idan har ke ɗauke ni a matsayin Uwa." Salmah kuwa jin za'a rabata da Azan hankalinta ya tashi sosai ba don alƙawarin data ɗaukarwa Yusrah ba da tabbas yau zata rabu da Sajjad,
amma bazata iya rabuwa da shi ba saboda Azan batasan halinda zai shiga ba wace irin tarbiyya zai samu a wurin Farida Ummei tace"Salma ke nike jira ki yanke hukunci." Bata ɗago ba tace "Ummei nah ai wannan ba abin tayarda hankali bane Yaya Sultan mijin Mace huɗu ne kuma Allah ya h**e mai abinda zai aje mata huɗu ya kula dasu babu Macen dake son kishiya amma duk mai ilimi da hankali bazata yi jayayya da abinda Allah da Manzonsa s**a hallata ba in dai saboda nice babu damuwa
ki barsa ya yi auren ko mata uku yake so muyi mai addu'a Allah ya bashi ikon yin adalci tsakaninmu." tausayin Salmah ne ya k**a Ummie da sonta tace "Jeki ciki Salma Allah ya yi miki albarka Allah ya zama gantaki ya tsare min ke daga sharrin mutum da aljan." Ta karɓa da Amin ta bar wurin tana shiga ɗaki bathroom ta shiga tayi kuka mai isarta kana ta wanka fuska ta fito ta kwanta, tana janyo Azan a jikinta,
Ummei kuwa kallon Sajjad tayi kana tace "Bari kaji na faɗama wallahi babu hannuna a wannan aure kuma babu dangina idan ka kuskura zuwa ka sanar da Alhaji wallahi saina yima abinda baka taɓa tunani ba sha shan banza kuje chan ku ƙarata kuma bari kaji na gayama wallahi yadda zaka haɗawa Farida lefe haka zaka yiwa Salmah allura idan ka siyawa Farida baka siyawa Salmah kai da Allah."
tana gama fadar haka ta bar shi nan zaune k**ar wani soko shi wallahi baya jin zai iya rabuwa da Farida komai zai faru saiya aureta haka ya gaji da zama ya fita Ummie kuwa bedroom ta shige alwala tayi kana ta ɗauke Alkur'ani mai girma ta soma karatu ta jima sosai tana karatu kana tayi addu'a tana kaiwa Allah kukanta tayiwa Sajjad addu'a sosai Allah ya dawo mata da ɗanta akan hanya tayiwa Salmah addu'a kana ta ɗauke charbi tana ja,
Sajjad kuwa Company ya wuce ya sanar da Daddy aje a nemo mai auren Farida beyi musu ba goyon bayansa ya yi be dawo gidan ba sai tara na dare Ummei tace yaje kawai Salmah bazata koma ba sai gobe." Be damu ba ya yi tafiyarsa, tun a hanya s**a fara waya da Farida ya sanar da ita sunyi magana da Daddy gobe zasu je Kaduna har sadaki ya bayar a tafi da shi,
haka kuwa akayi washegari ranar Assabar Alhaji Hameed ya hau jirgi shida kawunsa da wasu abokansa sai gidan su Farida,
Domin samunsa complete kuyi magana ta WhatsApp 09115388317
🫦*HARIJAR YARINYA*🫦
BOOK 2
Na Pinky darling Mrs Jay
PAGE2️⃣5️⃣➡️2️⃣6️⃣
Dagin Mahaifinta sun san da zuwansu sun samu tarba mai kyau kana aka yanka sadaki Abokin Alhaji Hameed ya biya aka daura aure a masallacin dake Unguwar kana s**a dawo gida Sajjad kuwa dadi k**ar ya taka rawa, Salmah kuwa data ji an daura auren kuka tayi sosai har bacci ya sace ta Ummie ko gyaran jikin Salma ta. Cigaba dayi,
Ɓangaren su Hajiya Falmata kuwah ba ƙaramin daɗi taji ba Alhaji kuwa bayan sun dawo ya shirya zai fita Falmata tace "Alhaji ina zuwa haka wannan kwalliya.?" Yace "Wurin zance zanje saboda nima ango ne." Dariya tayi kana tace "A dawo lafiya don tasan ta gama dashi bazai koma aure ba, shi kuwa fita ya yi be dawo ba sai ƙarfe tara na dare bayan ya yi wanka ya kira Hajiya Ummie da Falmata a parlonsa gyaran murya yayi kana yace,
Ko wacen ko na tura mata miliyan biyar biyar kuɗin faɗar kishiya na saka a kawo muku sabbin motocin hawa da ticket ɗin fita yawon buɗe ido idan akwai me wata buƙata zata iya magana gobe in Sha Allah amarya zata tare a gidan nan." Hajiya Ummie kuwa murmushi tayi kana tace "Na gode sosai Allah ya ƙara arziki da wadata Allah ya kyauta ya sanya alheri ya baku zaman lafiya."
Hajiya Falmata kuwa wani gumi ne yake tsatstsafo mata tako ina duk sanyin ac zufa takeyi kallonta ya yi kana yace "Lafiya dai keyi shiru ba magana.?" Tace "Ba komai." Hajiya Ummei dai fita tayi babu abinda ya dameta haka Hajiya Falmata ta fito k**ar kazar da kwai ya fashewa ta nufi part ɗinta waya ta dauko ta dannwa,
Laure kira bugu ɗaya ta daga cikin tashin hankali tace "Laure kashina ya bushe wallahi Alhaji aure zai ƙara ya za'ayi ne wai wallahi duk na rikice da kyar na iya riƙe kaina kar nayi hauka a gaban Ummei ta ƙara raina ni ko banza an daura auren Farida da Sajjad, ki taimaka min Laure zan tura miki kuɗi ki koma wurin Boka ki sanar da shi abinda ke faruwa Kega baya amfani da waya sai dai aje."
Laure tace"To miye abin tashin hankali a ciki karki manta kema fa wata kika tarar ko barta tazo mana tinda auren gobe ne kega babu abinda zai hana auren jibi saina je wurin bokan ki kwantar da hankalinki Tawan." FALMATA tace "Hamm Laure kenan shikenan don babu yadda zanyi ne amma wallahi da auren nan baza'a daura shi ba." Laure tace "Ƙaddara ta riga fata sai hakuri."
s**a yi sallama ranar bacci don yana ɓarowa ne kawai ya sace ta Ummie kuwa ta karɓe kuɗi hannun Sajjad saboda yace kuɗi ya turawa Farida ta haɗa lefen da kanta bazai iya ba ai kuwa ta fili ta sayawa Salma da kuɗin ta biya kuɗi a fara geni nan da kwana biyu manyan shaguna za'ayi mata,
Farida kuwa an zage damtse sai gyaran jiki takeyi ta cusa wannan ta saka wancan washegari da safe misalin ƙarfe goma Alhaji Hameed ya sha ado na kece reni ya fita zuwa ɗauren Aure shida abokansa, da wasu ƴan uwansa ƙarfe biyu na rana dagin Amarya s**a zo gidan donmin gyaran ɗaki kaya na alfarma aka zuba,
Hajiya Falmata kuwa k**ar ta saka ihu saboda baƙin ciki gashi taga har girki Hajiya Ummei saka anyiwa masu gayran ɗaki an kai musu hakan ya yi mugun ƙona mata rai gashi duk masifar da zatayi ba damar taje part ɗinta masu kula da lafiyarta zasu korata, haka tayi ta kiran wayar Laure bata shiga sai zuwa yamma ta samu wayarta tana ɗagawa tace "Ƙawata wai ina kika saka wayarki ne sai yanzu na sameki kesan halinda nike ciki don Allah kizo ina nemanki ko zanji sanyi a zuciyata."
Laure tace "Yi haƙuri na ɗan fita ne nida Alhaji shiyasa baki sameni ba yanzu dana shirya zaki ganni." Falmata tace "To saike zo nan nike so ki kwana mu shirya yadda zamu ci uban shegiya." Laure tace "Bakida matsala Tawan saina zo." Ta kashe wayar ƙarfe shida Motocin ɗaukar Amarya s**a antayo cikin gidan ba'a zame da amarya ko ina ba sai part ɗinta bayan sun shiga da ita part ɗin Hajiya Ummei sun samu tarba mai kyau har kuɗi ta basu kana s**a fito,
duk abinda ke faruwa akan idanun Falmata tana gidan sama tana kallon su, bayan sallar isha ƴan kai amarya s**a juya, Alhaji Hameed kuwa ya shigo gidan ɓangaren Hajiya Ummei ya nufa ya kirata kana ya kira Falmata dake jin kanta k**ar ta fasa ihu saboda baƙin ciki part ɗin amarya s**a shiga a babban parlo s**a zauna kana Alhaji Hameed yace "To Alhamdulillah yau an daura min aure da Amarya ta A'isha an kawo min ita lafiya a matsayin Matata ta uku ina fatan zaku bani haɗin kai mu zauna lafiya banason rigima Hajiya Ummei nasan bakida matsala Falmata kece da rigima to bazan lamunce wannan haukar kishin naki ba,
saboda mijin Mace huɗu ne ni kema wata ki tarar da gidan nan kema yanzu wata ta tarar dake saboda haka ku zauna lafiya nasan A'isha bata da rigima sosai sai idan an taɓa idan akwai me magana ina jinsa kema A'isha idan kina da magana kiyi."girgiza kai tayi Falmata kuwa k**ar ta fallawa Alhaji mari haka take ji dole ta koma wurin boka da ƙafarta don wallahi bazata yarda da wannan al'amari ba ganin tayi shiru yace "Uwar gida kina da magana.?"
"Murmushi tayi mai kana tace "Angon Indo a roƙar muna Amarya ta bude fuskarta mu gani tunda an zama ɗaya." Da gan gan Ummei ta fadi haka saboda tasan idan Falmata ta ganta zata sha mamaki Amrya na jin haka ta yaye mayafin fuskarta Falmata ta zare idanu jikinta ya ɗauke rawa ƙirjinta na duka uku uku da kyar ta iya miƙewa tsaye tana nunata tana faɗin
"Laure!!!!! Llllll Laure!!! Dama kece Alhaji ya aura ni zaki yiwa haka ba shiga uku Allah ka farkar dani wannan mummunan mafarki dana keyi." Wani shu'umin murmushi Laure tayi kana tace "Falmata kenan kima dena yaudarar kanki ba mafarki bane da gaske ne Ni Matar Alhaji Hameed ce ko kina mamaki ne da ikon Allah wannan ba abin mamaki bane da tashin hankali kowa ya iya allonsa ya wanke."
Hajiya Ummei tace "Ashe kun san juna to wannan ba abin damuwa bane zakuji daɗin zama da juna Allah ya bada zaman lafiya sai da safen ku." Laure tace "Amin Na gode Hajiya Allah ya tashe mu lafiya." Alhaji Hameed kuwa yana zaune beyi magana ba sai Laure data cewa Falmata kega tashi ki tafi zuwa part dinki da safe mayi magana karki ɓata min wannan daren a banza dana jima ina tsumayen jiransa Alhaji ya matsu yaji kansa a kan network."
ta faɗa tana zarewa Falmata idanu k**ar wata sokuwa haka ta fita saboda shakkar Laure ta dirar mata lokaci ɗaya tana fita Laure ta rufe parlon s**a shige ciki wanka s**a yi tare da Alhaji kana s**a yi sallah tayi zaune taci kajin da ya shigo dasu ta koshi kana tabi lafiyar gado s**a soma darzar juna ita da Alhaji don koshi ba baya ba, a fagen daga don shi Sajjad ya biyo da jaraba, daren ranar dai kashe love s**ayi sosai,
Farida kuwa bata gidan batasan wainar da ake toyawa ba tana gidansu Ramlah ƙawarta suna shirye-shiryen party da zasuyi na bikin Farida ɓangeren Ummie kuwa washegari da safe bayan Salmah tayi wanka ita da Azan tayi mata nasiha sosai da shawarwari na zaman ta kewa da kayan gyaran jiki kana tace ta dage da addu'a karta yarda tayi wasa da azkar safe da yamma kana karta yarda da Farida iya wuya tasan kalar zaman da zasuyi karta yarda Farida ta raina ta wai don tana karama har Sajjad karta ɗaukar mai walkanci akan Farida taji daɗi sosai a ranta yadda Ummie ta ɗauke ta
Kiran Sajjad tayi yazo ya ɗauke ta dole yazo s**a koma gida, suna isa ta soma gyaran gidan daga sama har ƙasa tayi morepen kana ta shiga kitchen ya ɗora girki ta bata fito ba sai ana kiran sallar la'asar tayi sallah kana tayi wanka ta yiwa Azan shiga tayi mai kyau ta jan hankali kana ta dawo parlo ta zauna taci abinci kana ta kwanta bayan ta saka Azan cikin bed ɗinsa,
Sajjad ne ya shigo da waya a kunnensa da alama Farida ce suke waya saboda haka ta ƙara balon ɗin Tv yadda bazata ji abinda yake faɗa ba shi kuwa waya yake idanunsa na kanta saboda shigar dake jikinta riga ce iya cinya ta tsaya hannu ɗaya ne da ita rabin nononta duk a waje ta ƙasa kuwa kana ganin shatin pussynta yadda rigar ta dame a jikinta, wata irin sha'awa ce ta k**asa, dole ya katse wayar yace "Salmah girki kikayi ne.?"
Eh kawai ta faɗa batare data ɗago ta kallesa ba yace to "Ki kawo min ina bedroom." Ya faɗa tare da barin parlon tana kule dashi yadda yake kallonta tashi tayi ta haɗa mai komai kana ta ƙara fesa turare ta nufi ɗakinsa yana zaune kan sopa taja tebur ta ɗora mai komai kana ta juya zata fita yace "Keci abincin ne.?" Ɗaga mai kai tayi tana ƙoƙarin barin ɗakin yace "Jira na kammala ki fita da kayan."
batayi magana ta zauna gefen bed tana wasa da zoben hannunta da Ummie ta saka mata ɗazun shi kuwa yaci abincin kaɗan saboda jarabar dake cinsa tazo kwashe kayan ya riƙe mata hannu tare da jayota jikinsa yana kai hannu zai shafa nononta da sauri ta janye jikinta tace "Sorry ka jira Amarya tazo ita da zata iya ɗaukar ka ni kwaila ce ko nonon kirki banda taya zan kwarma da ƙishirwa."
tana gama fadar haka ta juya zata fita yace" sosai kuwa ke kwaila ce gashi nan keyi halinku na kwailaye dama me zaki iya yimin babu abinda kika sani ko kika iya amma Farida zata yimin komai batare da na wahalar da kaina ba." Wani murmushin Salmah tayi kana tace "Da kyau bari kaga yadda kwaila ke haukatar da Cikakken Namiji." Ta faɗa tana kashe hasken ɗakin tayo kansa tana faɗawa jikinsa tare da haɗe bakinsu waje ɗaya ta soma sakar mai zazzafan kiss tin daga bakinsa har zuwa wuyansa ta dawo kan kunnensa zura mai harshenta a ciki tana juyawa
ta ɗora bakinta kan ni***es ɗinsa ta soma lailaya harshenta a kai tana murza ɗayan Sajjad kuwa ya kasa jurewa ya fara sauke numfashi da ajiyar zuciya sai da ta gama shan nononsa ta dawo kan cibiyarsa tana saka yawo da harshe wasa da ita wani ihun daɗi ya saka yana bajewa kan Sopa ta ci-gaba da wasa da cibiyarsa har zuwa kan Bananarsa data jima da miƙewa tana zubar da ruwan sha'wa,
Ta luma ta a baki wani shan sweet chocolate take mata idan tazo kan hudar kaciyarsa ta hura mai iska tana zura harshenta ciki tana tsotso ruwan dake fita kana ta zura a baki gaba ɗaya k**ar zata haɗiye ta dawo da ita ga hannunta ɗaya tana wasa da too ball ɗinsa Sajjad kuwa ya gama ficewa daga hayyacinsa sai kukan daɗi yake mata "Wayyo Allah na Babyn Ummie ke iya shan kaciya ki sha min sosai wayyo Allah daɗi zai fita karki cerata a bakinta zan mutu na baki kaciyata kyauta kina sonta ne na barmiki wallahi
Ummie zo ki gani Salma zata cinye min kaciya washhh Allah daɗi buɗe min ƙafa in saka miki ita zan zuba miki ruwan Madarata." Haka yake ihu yana faɗa Salma kuwa too ball ɗinsa ta saka a baki tana sha tana murza kan Bananarsa gaba ɗaya ta gama haukatar da Sajjad bema san abinda yake faɗa ba saida ta tabbatar babu abinda yake buƙata face gindi kana ta sake sa ya fita da gudu Azan da ɗauka ta shige ɗakinta ta saka key tayi kwanciyarta tana maida ajiyar zuciya,
Sanyi taji a ƙansata har pant ɗinta ya jike da ruwan sha'awa, Sajjad kuwa kasa tashi ya yi daga inda yake kusan awa biyu kana ya soma dawowa dai dai lokacin Salma ta watsa ruwa ta dawo parlo tana baiwa Azan nono ya fito dafe da mararsa ya nufi kitchen ya haɗa Lipton ya sha wani murmushi tayi kana tace "Kaga yadda kwaila ke haukatar da Namiji saboda haka ka iya bakinka na tabbatar sukuwar daka aura bazata taba jiyar da kai daɗin dana baka ba har wanda ka kwasa a jikina wanda ba kai nayiwa Wannan ta nadi ba."
Click here to claim your Sponsored Listing.