Muhammad Kabir Garba
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Kabir Garba, Digital creator, katagum emir palace, Azare.
07/04/2026
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tinubu ta ware Naira biliyan 135 domin shari’un bayan zaɓe.
Me za ku ce?
07/04/2026
DA DUMI-DUMI: An daura Auren tsohuwar jarumar Kannywood Hafsat Idris da Hamisu Breaker.
Wanne fata za kuyi musu?
╱◥██████◣
│∩│🖼️▤│▤▤│
Idan wayarka Original ce to
Kayi copy din Gidan nan🤣
Karatun Littafin kuduwatun ilas sa'ada
Darasi na 23
Tare da: Goni Suleiman Abdullahi
Daga: Masallacin Sheikh Abubakar mahmud Gumi, Azare
06/04/2026
SABUWAR KWANGILA
Babban Alaramma Sheikh Ismail Maiduguri yace:
Tara Matasan malamai fa a Abuja ba zai kai ku ba, kawai kuyi abinda ya dace ga Talakawa
Duk Malamin da ya san me yake yi zai ji nauyin tallata ku, domin kun kai masu sauraran Malaman wuya,
Kawai Malamai ku karba abinku kuyi gaba, rabon ku ne ya fito.
Allah Ya kyauta
Karatun Littafi: Al-Azkar
Tare da: Sheikh Umar Baba Hanafari
Daga masallacin Juma'a na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi dake Kasuwar Kaji, Azare
06/04/2026
Tafsirin Alkur'ani
Tare da: Mal. Sani Mu'azu (Assalafy)
Daga Masallacin Juma'a na Sheikh Abubakar mahmud Gumi dake Kasuwar Kaji, Azare, Bauchi state
16/10/1447
04/04/2026
04/04/2026
Sabbin bayanan sirri sun nuna cewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP na fuskantar matsanancin ƙarancin abinci, mai da sauran kayan masarufi a wasu sassan Jihar Borno, sak**akon tsauraran hare-haren sojojin Operation Haɗin Kai.
Rahotanni sun bayyana cewa mayaƙan da ke yankunan Mafa, Dikwa da kuma dajin Sambisa sun shafe kwanaki ba tare da samun wadataccen abinci ba. Haka kuma, an ce ƙarancin mai ya hana su motsi da gudanar da wasu hare-hare, lamarin da ya fara raunana ƙarfinsu da kuma ƙwarin gwiwarsu.
Majiyoyi sun ƙara da cewa wannan matsin lamba da ake yi musu ya takaita hanyoyin samun kayayyaki, musamman bayan da sojoji s**a tsaurara matakan tsaro a yankunan da ake zargin suna samun tallafi.
kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DOVE NEWS HAUSA 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
04/04/2026
DA DUMI-DUMI: Duk wanda bai sabunta rajistan katin zaɓen sa ba, yana iya rasa damar yin zaɓen 2027 inji hukumar INEC.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa za ta fara aikin sake tantance masu rajistar zaɓe a faɗin ƙasa daga ranar 13 ga watan Afrilu domin tsaftace rajista da kuma kare ƙuri’ar al'umma.
Hukumar tayi gargaɗin cewa rashin sabunta katin zai sa mutum ya kasa ganin sunansa a na'urar ta ranar zaɓe.
04/04/2026
Menene Laifin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto?
Na rasa laifin da Malam yayi ake ta yawan farmakar sa da kuma kai mishi harin neman rayuwar shi.
A wannan karon, mun samu rahoton an k**a wanda yayi kokarin kashe shi. Muna fatan Hukomomi Tsaro da Gwamnatin Jihar Sokoto zasu yi abin da ya dace kan wannan lamarin, tare da yin kwakkwaran bincike kan tsofaffin hari-harin da aka kai mishi.
A.M Jariri, Esq.
Billahillazi banci taliyar Tunubu ba 2023
Hudubar Juma'a
Tareda: Imam Mahmud Magaji Gwani
Maudu'i: Imani da kaddara
Daga: Masallacin juma'a na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi, Azare
Kasance da sautulhikma.com domin Samun audio
JIBWIS Social Media Katagum
Bauchi state
14/10/1447
03/04/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Azare