Auson
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auson, Digital creator, sulaimanausontsakuwa street, Azare.
01/09/2025
Masha Allahu Alhamdulillah, Allah yataimaka, ubangiji ya zama jagoranka
MUHAMMAD BELLO KATAGUM
28/08/2025
15/08/2025
Kainuwa Rice Mills Ltd Azare
Shinkafa mai Tsafta, Dadi da sawa alumma Farin ciki da nishadi. Amarya/ Uwar gida sauqi ya zo har cikin garinku. Ba ruwanki da tsintar tsakuwa Koh buntu. Daga buhu sai tukunya.
Gar zayo kainuwa Rice Mills Ltd Dake Maiduguri Bye Pass Azare, Katagum LGA Bauchi State. Ko a tuntube Akan lamba kamar haka: 08038999446, 09060755723
Astagfirullahi wa'atubu ilaik
08/08/2025
With Trustworthy Pesin – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
Mai Aure Yana ganin mara Aure ya huta
mara Aure na ganin Mai Aure ya huta Wai
Waye ya huta Acikin ne🤔 YA ABUN YAKE🙇
07/08/2025
KAINUWA RICE MILLS LTD
RC: 1488566
Maiduguri Bypass, Azare, Katagum LGA, Jihar Bauchi.
Me ya sa za ka yarda da ƙasa da mafi kyau, alhali ka cancanci mafi kyau?
A Kainuwa Rice Mills Ltd, mun kawo muku shinkafa mai tsafta, mai gina jiki—an niƙa da kulawa, babu duwatsu, kuma tana da ɗanɗano mai daɗi.
√ 100% An noma kuma an niƙa a Najeriya
√ Tsafta kuma an duba inganci
√ Dacewa da gidaje, shaguna da manyan masu siye
√ Ana samun manyan buhu da ƙananan buhu
Gwada bambanci. Zaɓi Kainuwa.
Tuntuɓi mu: 08038999446, 09060755723
07/08/2025
07/08/2025
Alhamdulillah
07/08/2025
Allah ka kara daukakamu duniya da lahira
07/08/2025
Komai da lokaci
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Azare