El-yass Productions
Artwork, Printing, Video Coverage, Adverts and General Contractors
17/05/2022
SHAKALLO GURASA A RANAR ARFA
Ko a watan Ramadan wasu lokutan ba sai mun yi soye-soye a gida ba, Shakallo Gurasa tana maye gurbin,
Yau kuwa ranar Arfa, ba sai na wahalar da uwar gida ba, Shakallo Gurasa zata wadatar
Barka da juma'a
Allah Ya karbi ibadunmu
Mawadda?
"In my heart I am Palestinian." and "I am a defender of the Palestinian people, I respect them and sympathize with them, I support Palestine without fear."
-Diego Maradona
📌 IN EL-YASS YA RASU
----------------------------------------------
Alamu suna nunawa lallai nesa zata iya zamowa kusa a koda yaushe
Bana fatan mutuwa, amma ina kwadayin barin duniya don riskar Rahamar Ubangiji, barin duniya shine kadai sila ta saduwar bawa da Rahamar da Mahalicci ya tanadar masa a makoma,
In El-yass ya rasu, ku karanta min Suratul Yaasin ku sanya min wannan Likkafanin, yayin da kuka bisine ni, kar ku tafi sai kun tunasheni.
In El-yass ya rasu, a daren farko ku daure kuyi min *Sadaka* in bata samu ba, kuyi min nafilar nan, ku daure ku sauke min Qur'ani (niyaba) duk a daren farkon.
In El-yass ya rasu, ku ya-ya-ta labarin wasu zasu ji daÉ—i, wasu za suyi kuka, wasu kuma za suyi addu'a.
In El-yass ya rasu ba wai na tafi bane kwata-kwata zan ina ziyartar ku, kuma kuna ziyara ta! Sai na ji ku!!
Tabbas
Maimaita saɓo, saɓo ne!
09/09/2020
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Azare