Seventy Communication Azare
Home Of Recharge And Sim Card, Always Is Available
22/04/2026
Available
02/04/2026
SEVENTY COMMUNICATION AZARE
Assalamualaikum al'umma muna sake gabatar muku da cigaba da ayyukan mu yadda mu ka saba kan abinda ya shafi National I'd wato Katin Ɗan Ƙasa da kuma BVN Number.
SABO ko GYARAN TSOHO.
Insha Allahu duk abinda ku ke buƙata game da wannan abubuwa idan ku ka zo garemu za ku samu har da ma wadda ba mu ambata a nan ba .
Domin neman ƙarin bayani wannan ita ce number da za ku samemu.
07065676868
Address No 34, Old Kano Road Azare, T-Juction Opp Umar Farouk.
05/12/2025
DATA Bonanza me sauƙin gaske me buƙata ya zo ko ya ƙora wannan lambobi kamar haka 07030434343. 08038332003.
Ko ku garzayo shagonmu da ke T-Juction bakin Umar Farouk Azare.
02/10/2025
Kwasha-kwasha garaɓasa
29/08/2025
HAPPY MAULIDIN NABIY FROM ALL OF US AT SEVENTY COMM.
Insha Allahu a gobe bayan mun dawo daga Rally Samuwar watan da aka haifi shugaban shugabanni S.A.W.
Akwai kyautar layi waya (Sim Card) na MTN da za mu raba a shagonmu da ke NO. 34 Old Kano Road Azare OPP Umar Farouq Azare
Za mu miyar maka MTN Sim naka zuwa CUG as low price Each 1k.
Contact 07065676868
03/08/2024
*GARABASAR DAKE KAN TSARIN MTNCUG*💛💛💛
Called/Whatsapp 07065676868
*Za ka bamu number wayarka da na matarka ko budurwaka kai harma dana yan' uwanka mu sanyaku kan tsarin MTN CUG*
*Bayan mun yi maka register na CUG, sai ka Saka #650 a layinka ,sannan ka danna activation code*
👇👇👇👇
*312*245*2*1 #
*Za'a baka Bonus na 900minutes na wata guda, domin ƙiran duk number da ke kan tsarin MTN CUG*
*Indai Number tana kan tsarin MTN CUG za ka iya kiranta da Bonus naka ko da kuwa wanda ka ƙira baiyi Subscribing ba , normal indai kai ka yi Sub zaka iya kiransa da naka*
*Wata ƙarin garabasar ita ce za ka samu kyautar Massages har guda 40 Amma zaka iya amfani da su ne kaɗai a kan layin da ke kan tsarin MTN CUG*
*Indai kana kan tsarin MTN CUG ka daina cin bashin kati please*
*Amma indai ka kira Glo, Airtel, Etisalat ko MTN number da Bata kan tsarin CUG ,to kudin account naka za su taba*
*Normal za ka iya sayen Data ta hanyar *121 # ko *312 # baruwan CUG da data plan naka*
*Yadda ake yin checking MTN CUG Bonus, ka danna *310 # ,za su turo maka SMS Message ta inbox sai ka duba ka ga sauran bonus naka*
*Sannan idan za ka bamu CUG registration,ka tabbatar Babu bashi akan layin ,idan da bashi Kuma baka biya ba to register ba zai hauba ba*
*Koda kuwa kana da CUG Bonus ka daina barin MTN account naka babu kati please*
For more Infor.
CALL/WHATSAPP 07065676868
25/04/2024
Masha Allah
Alhamdulillah this our new Business Car.
02/10/2022
Alhamdulillah 😍🙏😍😍
Duk dai cikin hidimar son ma'aiki.
A madadin ɗaukacin Al'ummar Seventy Communication Azare mu na taya ƴan uwa da abokan arziki, da na kasuwa gaba ɗaya murnar zagayowar watan haihuwar Manzon Allah S.A.W. Muna roƙan Ubangiji Allah ya bamu albarkancin sa ya biya ma kowa bukatunsa na Alkairi. Muna rokon Allah ubangiji ya maimaita mana.
Happy Maulid To You All🙏🙏🙏
25/09/2022
Masha Allah.
Shirye-Shiryen kyautukan Maulidi daga Seventy Communication Azare sun yi nisa, Ubangiji Allah ya nuna mana ranar asabat.
Ku kasance da mu a ranar zagaye gari.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Azare