Haske tv
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Haske tv, Writer, sani abacha Street kataum, Azare.
Haske TV is a channel of wisdom, guidance, and positivity — spreading light through words and truth.
🌟 Bringing hope, peace, and reflection to everyday life.
#HaskeTV #LifeInLight
Gida mai zaman lafiya ya fi gida mai kudi babu farin ciki.
Soyayya, girmamawa, da fahimta su ne ginshikin zaman aure mai dadi.
Ka tuna ita ma mutum ce mai zuciya da mutunci.
Takura da tsawa kullum na kashe farin ciki da soyayya a gida.
Mace da mijinta abokan tafiya ne bawai sarki NE da baiwa ba
I dan har anyarda zaman aure ibada ne to a nemi iliminsa abi do kokinsa Tunda ba ra,Ayi bane
Chanja hanyar dawowa daga masallacin IDI sunna NE
Ba iya abinci take bukata ba> kulawa rarrashi tarayraya soyayya
Allahu Akbar
Allahu Akbar
La, ilaha illallahu
Barka da safiyar jumu'a
Ya Allah ka Bamu damana Mai albarka ka tsare mu daga Iska da ambaliya
Ko kofar Gida za ta leka sai da izinin ka dan Allah ka kyautata Mata
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Azare