Matan Bauchi

Matan Bauchi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matan Bauchi, Digital creator, AHMADU BELLO WAY, Azare.

26/12/2025

Tun da Ministan harkokin waje Yusuf Tugga ya tabbatar da cewa da sanin Gwamnatin Nigeria Amurka ta kawo wannan harin, to ya kamata dukkan musulmin Arewa su fito su tambayi gwamnati akan menene dalilin da ya sanya aka kai hari a sokoto....

Shin dama ana halaka kiristoci ne a sokoto ko kuwa yaushe shugabannin kungiyar IS@S suke ayyukansu a jihar sokoto...

Su wa aka kaiwa hari a sokoto, lallai ne ayiwa yan kasa bayani...

Munga yadda shugaban Amurka ya sanar da cewa sun kai hari Nigeria saboda su dakatar da halaka kiristoci da akeyi, to yaushe Sokoto ta zama cibiyar halaka kiristoci a Nigeria...

Wannan fa kamar wata kullalliya ake shirin kullawa musulmin Arewa

Daga Rabiu Biyora..

15/12/2025

I accepted 1 fan badge from Malama Zaynerb Alkhairi.

09/12/2025
08/12/2025

Age gracefully my lovely sister Wish you many years ahead and Prosperity 🎂🎉

Want your business to be the top-listed Media Company in Azare?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


AHMADU BELLO WAY
Azare