Muhammadu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammadu, Health/Beauty, m20785721@gmail. com, .
Ina cikin jerin kasancewa na mako-mako na Mazaje Ne.
15/04/2026
ra
14/04/2026
Sheikh Usman Abubakar Abul Husnain
Aliyu haidar
Slm
Fatan nasara masoya
ina masu tafiya gagirgin na kuzomutafi mubar negera
05/04/2026
Ni sadik Sani sadik na sadaukar da kaina ga gwamnatin Nigeria ,,,
abani horo Na tsawon wata Daya aturani daji Domin kawo karshen ayyukan t@,addanci
Amma tunda shugaban kasa Bola Tunubu yatsufa bazai Iya shiga daji ayi yaki dashiba
Ahadamu da danshi ( Seyi Tunubu )
Da ministan tsaro ( Christopher Musa )
DA NSA Malam Nuhu ( ribado )
Idan Suma bazasu Iya shiga dajiba suturo ya,yansu nacikinsu
Ahadamu da sauran Matasan arewa ,, sojoji,,Yan Sanda ,,,,civil defence,,,da civilian jtf
Mutunkari yan t@ddan nan lokaci guda ,,,tunda mafi yawancin su sa,anninmune
Wan nan itace hanyar daza,a kawo karshen matsalar rashin tsaro a Nigeria
Cewar ( sadik Sani sadik )