Hausa Clipszer

Hausa Clipszer

Share

Welcome to Hausa Clipszer a home of hausa movie clips

19/03/2026

Dawo dawo Hon. Shamsuden Bello Dambazau

Tabbas mutane Sumaila da Takai suna bukatar ka a wannan karan duba da yadda ka wakilce su a majalisa tarayya ta 9th, domin kuwa mun gamsu da wakilcin ka wanda hakan ya inganta rayuwar matasanmu da Ayyyuka na raya kasa.

Tarihin daka kafa a Sumaila da takai bazai taba gogewa ba domin kuwa a tarihin Takai da Sumaila babu wani dan siyasa a wannan kujerar da yayi abunda kayi ko kuma muce a Kano ta Kudu gaba

Mun yaba da yadda ka samar da ayyyuka ga matasanmu kamo daga aikin gwamnati, ginin ajujuwa na makarantu, samar da transformer na wutar NEPA, ko yawa matasa aikin yi tare da basu jari da kayan aiki domin dogaro da kai, samar da kayan karatu na zamani wanda ya hada gini dakin computer tare da samar da computer rabon babura, motoci, injin markade dana noman rani dama sauransu.

Tabbas mun sami wakilci nagari daga gareka wanda duk wani dan Takai da Sumaila zai iya zama shaida

Hakan yasa muke neman ka dawo ka wakilce mu a Majalisa tarayya domin cigaba da ayyuka masu inganci ga yankin mu mai albarka

Allah ya bamu nasara
Daga:- Auwal Ibrahim Sabo

07/03/2026

Call to Engr. Abba Kabir Yusuf and Hon. Nura Iro Ma’aji on the Need to Investigate the Ramadan Food Sharing Scheme in Sumaila Local Government

I wish to respectfully draw the attention of His Excellency Abba Kabir Yusuf, the Executive Governor of Kano State, and the Honourable Commissioner for Public Procurement, Project Monitoring and Evaluation, Nura Iro Ma’aji, to the need for an urgent investigation into the ongoing Ramadan food sharing scheme in Sumaila Local Government Area.

This program, which is sponsored by His Excellency the Governor, is meant to support and provide relief for the people during this holy month of Ramadan. Since the beginning of the distribution, I have been carefully monitoring the process across several local governments. From my observation, many local governments are doing well and distributing quality food items to the people.

However, the situation in Sumaila Local Government appears to be different. The food items being shared there seem not to match the expected standard or quantity that should reach the people. This is quite concerning, especially considering that the Honourable Commissioner responsible for monitoring such programs is also from Sumaila Local Government.

Unfortunately, despite this, the situation has not improved, and there appears to be little or no visible monitoring to ensure that the program is carried out properly in the area.

Therefore, I respectfully call on His Excellency the Governor and the Honourable Commissioner to kindly send an independent delegation to investigate, monitor, and ensure transparency and accountability in the distribution of the Ramadan food items in Sumaila Local Government.

This will help ensure that the original intention of the program to assist the people during Ramadan is fully achieved and that the benefits reach those who truly deserve them.

Transparency, fairness, and proper monitoring will strengthen public trust in government programs and ensure that no community is left behind.

Copied

10/02/2026

Haba uwani 😂😂

08/02/2026

Saki uku a wata daya 😂😂

01/02/2026

Barka da shigowa jam’iyyar APC mai girma gwamnan Kano Eng. Abba Kabir Yusif

Daga:- Masoya Hon. Shamsuden Bello Dambazau

31/01/2026

Gwamnan jihar Kano, ya tabbatar da cewa Muhammadu Sanusi II shine zai ci gaba da zama Sarkin Kano.

26/01/2026

YANZU-YANZU: Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso ya ajiye mukamin Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Kano.

25/01/2026

Ina jaddada goyon bayana ga Jagora Eng. Rabiu Kwankwaso

Hon. USMAN YUSUF MAI KANO ASSISTANT PUBLICITY SECRETARY NNPP KANO STATE

Website