Coma.live

Coma.live

Share

The page that brings reliable news that you can trust. COMA' PROJECT #StrongerTogether

25/12/2025

Yau tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar GANDUJE ya cika shekara 76 a duniya

17/12/2025

Ajiye aiki

11/12/2025

A wata wasika da shugaban Najeriyar ya aike wa Majalisar Dattawa a cikin makon nan, Tinubu ya buƙaci sanatoci su amince masa ya naɗa Aisha Mahmoud Kanti-Bello da Fouad Animashaun a matsayin kwamishinonin hukumar ta NERC mai kula da harkokin lantarki, amma ba a ga sunan Abdullahi Ramat a cikin wasikar ba. Jaridar Daily Trust ta ce Tinubu ya shaida wa yan majalisar cewa sabuwar wasikar da ya turo musu ta shafe tsohuwar wasikar da ya tura musu a watan Agusta wadda ke dauke da sunan dan siyasar na jihar Kano.

09/12/2025

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya koma jam'iyyar Accord bayan ayyana ficewar shi daga jam’iyyar PDP.

09/12/2025

Gwamnan jihar Rivers Fubara ya bar jam'iyyar PDP ya koma APC

09/12/2025

Rivers State Governor, Siminalayi Fubara dumped PDP, join the ruling Party, APC.

07/12/2025

Sabon umarni daga bakin Shugaban Jam'iyyar APCn jihar Kano Alh. Abdullahi Abbas Ɗan Sarki Jikan Sarki.

07/12/2025

Dr. Abdullahi Umar GANDUJE yayi bayanin muhimmancin Sen. Barau Jibrin a jam'iyyar APCn jihar Kano

07/12/2025

Tsohon Shugaban Shugabannin Ƙananan Hukumomin Jihar Kano a Mulkin Dr. Abdullahi Umar Ganduje Hon. Baffa Muhammad Takai ya nemi afuwa kan zaman da s**a yi da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin tare da bayyana mara masa baya a takarar Gwamnan 2027 a APC

04/12/2025

The Central Bank of Nigeria CBN has removed all limits and fees on cash deposits. From January 1, 2026, customers will be able to deposit any amount of cash into banks without penalties.

01/12/2025
Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Garki
Abuja
900211