Dr Muhammad Supplement
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Muhammad Supplement, Abuja.
02/11/2025
Toilet infection mai ragargazar infection kenan hajiya infada miki infection kodashi aka haifeki kona gadone matuqar kinyi amfani da toilet infection tofa yazama tarihi qawata wai haryanzu kinanan kina fama da wannan mugun ciwon tobari kiji infada miki gsky matuqar kika bari infection yanuna kansa tofa ansami matsala kinzama sorry don duk wani maganin mata dazakisha baza kifuskanci komaiba me gdn ma haquri yake dake garama kizo musa labule munemo bakin zaren ina uwar gd ina amarya ina zaurawa ina Yan mata ina amare masu Shirin shiga daga ciki afara magance infection kafin kishiga daga ciki *manya da yara da mai ciki da mai shayarwa da maza duka suna sha*. Available ko guda nawa kukeso
WhatsApp number
08114919183
Dr Muhammad
02/11/2025
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻karkuga laifina don nataka our amazing supplement for hips and butt enlargement is back magana ake ta mata masu gantsarwa mata masu zubin coca cola mata masu shape dan qaraminsu kuma babban su gunganshi to karkuyi wasa dashi nidai ina qaunarshi domin akwai aiki da biyan buqata indai hips kk so to karki wuce wannan supplement din zakiji dadinsa
WhatsApp number
08114919183
Dr Muhammad
Assalamualaikum
26/08/2025
SIKAINA SKIN CARE SOAP 🧼
GAMASU BUKATAR GYARAN FATA JIKINKI YAI KYAU, TO GA DAMA TASAMU KIYI AMFANIN DA SABULUN SIKAINA SKIN CARE SOAP 🧼
YANASA HASKEN FATA
YANASA SANTSIN FATA
YANASA LAUSHIN FATA
YANA CIRE GILASA DIN FUSKA
YANA CIRE KURAJAN FATA
YANA GOGE TABON FATA
YANA GOGE BAKIN GABOBI
GAMASU BUKATAR SABULUN ZAKU IYA KIRANMU 08032263401 KO WHATSAPP 08114919183.
23/12/2024
MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.
DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.
AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:
SHARE 🔔
1. Jin Zafi Lokacin Jima'i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA:
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.u
ABINDA ZA'A NEMA:
1- A samu namijin goro guda 5,
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 ko
4- lemon tsami guda 1
5- kurkum guda 3
6- kaninfari chokali 2
Sai a yanka su kanana Kuma a zuba su cikin ruwa lita 4 a zuba kaninfari a ciki,Shikuma lemon tsamin a yanka shi a zuba shi a haka a cikin ruwan shima a barshi kwana 2 sannan a rika shan kofi 1 safe daya yamma adan aka sha kwana 2 sai a kara ruwa haka kar sai test nashi ya kare sai a zubar.
Insha Allah indai sanyin mara zaka samu sauki kuma zaa dace wannan angwada kuma an dace.
Domin cigaba da samun Ingantattun Magunguna Masu kyau da inganci kuyi following dinmu a shafinmu na Facebook mai suna Gyara Kanki da Kanki 👇 👇 👇 👇 👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087146065878
Domin samun magungunan mu haddadu Whatsapp 08114919183 ko kira 08032263401
LIKE AND SHARE.
23/12/2024
AMFANIN BAURE ( TEEN)
MAGUNGU NAN DA BAURE YAKEYI.
Ana sarrafa baure ta hanyoyi daban daban don gabatar da biyan bukata ga kadan daga ciki
(1)Basur Wanda bayajin magani asamo "ya"yan baure da man zaitun a hadashi da leman tsami sai a sanya su acikin Abu mai kyau ajika abarshi ya kwana da safe sai atace ashanye duka.
(2)Ciwon koda asamu baure ajikashi da ruwa kofi 3 ashanye a yini daya. Haka zaarinka yi zaa dace insha Allah
(3)Ciwon jijiya da basur mai tsiro a hada ganyen baure da nonon baure (wanna farin Ru wan dake fitowa jikinshi)akwaba adinga shafawa agun ayini daya.
(4)Yawan Rama ba tare da wani daliliba-arika zuba garin baure a kunu anasha
(5)Karye war gashi-a kwaba garin ganyan baure da man shanu ana shafawa akai
6)Ciwon farfadiya asamu kisdul Hindi da dakakken yayan baure ahada da Zuma ana sha kullum sau daya arana
(7)Domin samun lafiyar ciki-da yayan baure anayin shayin sa anasha har tsawon kwana 4 ko kuma arika sha duk lokacin cin abinci.
(8)Ciwon dan karkare-a samu ganyen baure da garin yayan da garin ruman a kwaba anasha fawa a yatsun adaure yatsan insha Allah zaiyi ruwa yafashe da wuri ya warke.
(9)Tautau ko kazuwa-a samo nonon baure a hada da toka ana shafawa safe da yamma insha Allah za adace.
05/12/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
07/01/2025
05/12/2024