PCN - NEWs
PCN NEWs
16/03/2026
DA DUMI DUMINTA
DALIBAN NIGERIA DAKE KASAR EGYPT SUN KOMA AKAN KARIN KUDIN SERVICE FEES
Daliban Nigeria dake Kasar Egypt muna Allah wadai da wannan karin kudi da sabon ambassador ya amince da shi.
Ko mahaukaci bazai kara maka service duty daga 100 pounds Zuwa 500 pounds ba.
KBC NEWS
12/03/2026
27/02/2026
Allah yayima mafita.
Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ke cin Zarafinsa.
Da fatar Allah ya kubutarda wannan matashi cikin Aminci.
22/02/2026
17/02/2026
Labari Da ÆŠumi-ÆŠuminsa
Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.
16/02/2026
Yau Elrufai Zai Kai Kansa Ofishin Hukumar EFCC
Wace fata za ku yi masa?
15/02/2026
Kungiyar Izala ta tura Maluma guda dubu biyu da ɗari biyu da hamsin (2,250). Wuraren Tafsirin Bana. Ɗari tara da hamsin da biyar (955) a gida Najeriya da (1,295) a ƙasashen waje kamar yadda shafin Jibwis Nigeria ya ruwaito.
12/02/2026
Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don K**a Shi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
20/02/2026