Idris Adam

Idris Adam

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idris Adam, Shopping & retail, Abuja karimo back of Yoruba Estate, Abuja.

06/04/2026
Photos from Idris Adam's post 10/02/2026
Photos from Idris Adam's post 11/01/2026

RAN MUSULMI A NAJERIYA 🇳🇬

Wannan Shine Ɗan Ta'addan Daya Kàshé Musulmai Sama Da Mutane 60 A Kudancin Kaduna A 2019 Yan Sanda Sun Kamashi Sunyi Bincike Sun Tabbatar Da Laifinsa Sun Aikasa Kotu Ita Kuma Kotu Ta Yenke Masa Hukuncin Ki$a.

Shine Yanzu Ƴen Uwasa S**a Fito Kafafen Sada Zumunta Suna Nemamasa Afuwa A Hannun Gwamnati Najeriya 🇳🇬 Da Ta Jahar Kaduna Munsa Ido 👀 Muna Kallo Mun Buɗe Kunnw Muna Saurare Muji Ta Ina Gwamnati Zata Fara Sako Baki A Cikin Wannan Lamarin.

Allah Ya Jiƙan Musulmai Da Harama Allah Ya Karɓi Shahadarsu Allahumma Ameen 🙏.

06/08/2024

Good evening

Want your business to be the top-listed Shop in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Abuja Karimo Back Of Yoruba Estate
Abuja
37882108