Daily True Report
Daily True Report – Your trusted source for daily news and updates.
04/18/2026
|$ra’ila ta fara amfani da sabon b|ndigr artileri “Ro’em” a fagen daga karo na farko – tsarin na zamani na kauce wa martanin har|
Sojojin Isra’ila sun tabbatar da fara amfani da sabon tsarin bindigar artileri mai tuka kanta “Ro’em” (SIGMA 155) a kudancin Lebanon.
Rundunar artileri ta 282 ce ta yi amfani da wannan makami wajen kai hare-hare kan wuraren harba rokoki da makaman yaki da tankuna da ake dangantawa da Hezbollah, inda aka ce yana kai hari da daidaito har zuwa nisan kilomita 40 tare da iya yin harbi a sauri mai yawa.
Kamfanin Elbit Systems ne ya kera Ro’em, wanda aka tsara domin maye gurbin tsofaffin bindigogin M109, tare da tsarin sarrafa kansa da ke rage wahalar aiki ga sojoji da kuma kara saurin harbi.
Tsarin tayoyin da yake da shi yana ba shi damar motsi cikin sauri da sauya matsayi bayan harbi, wanda hakan ke taimakawa wajen kauce wa hare-haren ramuwar gayya a filin daga.
|Xra’ila na shirin maye gurbin dukkan tsofaffin bindigogin artilerinta da Ro’em cikin shekaru uku masu zuwa, tare da sa ran amfani da su na dogon lokaci har na shekaru masu yawa.
04/18/2026
Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Qalibaf, ya yi watsi da ikirarin da shugaba ¥rump ya yi game da tattaunawa da kuma mashigin ruwa na Strait of Hormuz.
A wani sako da ya wallafa a shafin X, Qalibaf ya bayyana cewa duk wasu ikirari guda bakwai da shugaban ¥rump ya yi cikin awa guda “duk karya ne
Ya kuma jaddada cewa Iran ba ta amince da irin bayanan da Ƭ¥ump ke yadawa ba, yana mai cewa irin wadannan kalamai ba za su taimaka wajen samun nasara a yaki ko kuma tattaunawa ba.
Bugu da ƙari, ya yi gargadin cewa idan matakan takurawa da ƛmurka ta kakabawa Iran s**a ci gaba, mashigin ruwan Hormuz ba zai ci gaba da kasancewa a bude ba, kuma zirga-zirgar jiragen ruwa za ta kasance karkashin kulawar Iran.
- TASNIM
04/18/2026
RAHOTO KAN lRAN
Iran ta ƙara samun tasiri mai ƙarfi a siyasar yankin Gabas ta Tsakiya.
Ana ganin Iran a matsayin ɗaya daga cikin manyan ƙasashe masu tasiri a yankin, duk da cewa akwai gasa mai ƙarfi daga sauran ƙasashe.
Matsayinta a duniya ya ƙara zama abin tattaunawa da muhawara, yayin da alaƙarta da wasu ƙasashe ke ci gaba da sauyawa.
Duk da takunkumi da matsin tattalin arziki, Iran ta ci gaba da riƙe wasu muhimman masana’antu na cikin gida.
A nan gaba, tana iya ƙara faɗaɗa masana’antar makamanta da fasaha idan tattalin arzikinta ya ƙara samun sassauci.
04/17/2026
Ga Sharuddan Iran ga jiragen ruwa da ke son wucewa ta mashigar Hormuz.
An amince ne kawai da jiragen kasuwanci, ba a yarda da jiragen yaki ko jiragen da s**a dauko kayayyakin da s**a fito daga kasashen makiya wato Amurka, Izra@ila da duk wasu kasashen da Iran ke kalla a matsayin makiya...
Dole ne jiragen su bi hanyoyin da Iran ta tsara musu, ba wai hakan kawai zasu bi hanyoyin da suke so ba a mashigar...
Dukkan zirga-zirgar dole ne ta kasance cikin haɗin kai da hukumomin Iran, kowanne jirgi sai ya nemi amincewa daga jami’an Iran an bashi izini kafin ya shige..
Waɗannan sune wasu daga cikin manyan ƙa’idojin da Iran ta gindaya a mashigar ruwan Hormuz...
Rabiu Biyora
04/17/2026
Ba zan ba Ƴan Najeriya kunya ba’ – Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya tabbatar wa da al’ummar Najeriya cewa gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen gina ƙasa mai dorewa, zaman lafiya, da wadata. Ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da ya karɓi baƙuncin tawagar mambobin ƙungiyar Renewed Hope Ambassadors ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
Shugaba Tinubu ya bayyana cewa tsarin siyasa da tattalin arziƙin da s**a daɗe suna dakushe ci gaban ‘yan ƙasa, yanzu ana musanya su da sabbin tsare-tsare da za su ba kowa damar cin moriyar arziƙin ƙasa. Ya kuma sha alwashin ci gaba da aiwatar da garambawul ɗin da nufin samar wa talakawa da marasa ƙarfi guraben ayyukan yi da sauƙin rayuwa.
“Kuna wakiltar lamirin al’ummar da ke son kakkabe sarƙar talauci da yanke ƙauna,” in ji shugaban sa’ilin da yake jawabi ga tawagar.
Ya buƙaci ‘yan Najeriya kada su yarda da kalaman ɓata suna na ‘yan hamayya, inda ya ce idan ma ba su ganin ayyukan hanyoyi da gadoji da ake yi, to za a samar musu da gilashin gani don su gani da kyau.
Taron ya samu halartar manyan jami’an gwamnati da na jam’iyya, ciki har da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, Gwamnoni da s**a haɗa da na Yobe, Gombe, Kebbi, Ebonyi, Delta, Kogi, Ekiti, Benue, Taraba, Edo, da Kaduna, Tsofaffin Gwamnoni da Shugabannin Majalisa Kamar su Aminu Bello Masari, Ifeanyi Okowa, Tanko Al-Makura, da Anyim Pius Anyim.
A nasa jawabin, tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yaba wa shugaban bisa ƙarfin halin aiwatar da sauye-sauyen da wasu shugabannin na baya s**a kasa yi, musamman batun cire tallafin mai da haɗe farashin canjin kuɗi.
Masari ya tabbatar wa shugaban cewa jiga-jigan siyasar shiyyar Arewa maso Yamma suna bayansa ɗari bisa ɗari, kuma za su zagaya don duba ayyukan da gwamnatin tarayya ke yi a shiyyar domin wayar da kan jama’a.
Daga ƙarshe, Shugaba Tinubu ya buƙaci mambobin ƙungiyar da su ci gaba da isar da saƙon fatan alheri ga jama’a a matakin gundumomi da ƙauyuka, yana mai jaddada cewa “Najeriya tana hannun amintattu.”
Rahoto :- Premium times Hausa
04/17/2026
IRAN TA MAYAR WA TRUMP MARTANI AKAN BATUN URANIUM....
Duk da cewa halayyar Trump ce yin karya, amma muna cike da mamakin yadda ya sake tafka karya akan batun Uranium din mu, inda shi Trump yake bayyana cewa wai mun amince zamu tura da uranium din mu zuwa wata kasa daban inda wai zaa lalata shi acan...
A gaskiyar magana babu wannan maganar, Iran ba zata taɓa salwantar da hakkinta ba, Uranium hakkin Iran ne, ilmi ne na Iran sannan Iran kasa ce mai cikekken yanci don haka ba ta risana a gaban kowacce kasa ba...
Wannan lamari ne na cikin gida, ba na wani ba Shirin uranium dinmu yana karkashin kulawar Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI), wadda ke karkashin sa ido kai tsaye na Jagoranmu Ayatollah Khamenei, duk wanda ya yi shakka kan wannan kulawar to yana batawa kansa lokaci ne...
Duk wani labari da ke cewa Iran za ta yi watsi da uranium nata karya ne. Ba za mu mika hakkokinmu ba. Ba za mu sunkuya ga matsin lamba ba. Ba za mu ci amanar amincewar al’ummarmu ba..
Iran kasa ce mai cikekken yanci...
Rabiu Biyora —
04/17/2026
A cewar rahoton CBS News, jami’an ¥murka sun ce Beijing ta yi la’akari da samar da na’urorin radar na zamani, musamman nau’in X-band radar, wanda zai iya gano jirage marasa matuki da makamai masu linzami da ke tashi ƙasa-ƙasa.
Haka kuma, an ce China ta kuma yi tunanin ƙara wasu kayan kariya na sararin samaniya (air defense systems) domin taimaka wa Iran kare kanta daga hare-haren sama. Sai dai har yanzu ba a tabbatar ko an aiwatar da wannan shiri ko kuma an kai waɗannan kayayyaki ba.
Rahotannin sun nuna damuwar ¥murka cewa wasu manyan ƙasashe na iya shiga rikicin ta hanyar ba da taimako ga Iran ba tare da shiga yaƙin kai tsaye ba.
Duk da haka, China ta musanta zargin cewa tana aikawa da makamai zuwa Iran, tana cewa tana goyon bayan zaman lafiya ne
04/17/2026
Iran na da ‘yancin kare ikon mallakarta da dukkan karfin ta daga duk wani harin makiya” Sakon Iran.
Duk wata barazana da za ta iya shafar tsaron Iran a zahiri za ta haifar da tsauraran matakan kariya, kamar yadda jami’an Iran s**a sha bayyana akai-akai. Jami’an diflomasiyyar Iran sun jaddada cewa ƙasar “za ta kare ikon mallakarta da cikakken yankinta da dukkan ƙarfi” idan aka kai mata hari.
Zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin za su samu ne kawai ta hanyar girmama dokokin ƙasa da ƙasa da kuma mutunta haƙƙin dukkan ƙasashe.
04/17/2026
👉👉👉👉
Kafofin yada labarai na Iran sun rawaito cewa wani jami’i mai suna Mahmoud Nabavian, wanda aka bayyana a matsayin ɗan tawagar masu tattaunawar Iran, ya ce za a ba wasu jiragen ruwa na kasuwanci damar wucewa ta mashigar ruwa ta Hormuz, amma sai bayan sun biya wasu kuɗaɗe.
Rahotanni sun nuna cewa Iran na ƙoƙarin kafa tsari na sarrafa zirga-zirgar jiragen ruwa a wannan mashigar mai muhimmanci ga duniya, inda wasu jiragen za su rika samun izini ne kawai idan sun biya kuɗin tsaro ko na wucewa.
Rahoton :- ALJAZEERA
04/17/2026
ADC Sabuwar Tafiya
04/17/2026
Shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da wallafa sakonni masu ban mamaki a shafukan sada zumunta.
A cikin sabon sakonsa, Trump ya ce Iran, tare da taimakon Amurka, ta cire ko kuma tana kan cire dukkan nakiyoyin da ta dasa a cikin ruwa.
Wannan dai na zuwa ne bayan da shugaban ya yi ikirarin cewa Iran ta Amince da buɗe mashigar ta Hormouz.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
London, ON
W1F 0DQ